Share Shararriyar Jaridar Leadership wadda ke da sashin Hausa, na neman ma’aikata waɗanda za su yi aiki a ɓangaren kafafen sa da zumunta. Domin neman wannan aiki a yi nazarin sanarwar da ke hoto na ƙasa. 0 6 Share