For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Monthly Archives

September 2021

Gwamnonin PDP Za Su Gana Kan Karba-Karba

Gwamnonin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) za su zauna ranar Laraba a Abuja domin duba shawarwarin da kwamitin duba karba-karba a shirye-shiryen babban taron kasa na jam’iyyar da za a gudanar a ranakun 30 da 31 ga Oktoba. A

Masarautar Hadejia Ta Karrama Babandede

Daga: Saifuddin Madachi An gudanar da bikin karrama tsohon shugaban hukumar shige da fice ta Immigration, Muhammad Babandede, a fadar Mai Martaba Sarkin Hadejia, Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje dake jihar Jigawa. Muhammad Babandede ya

D’Tigress Ta Lashe Gasar Afrobasket

Daga: Muhd Yobe Kungiyyar ƙwallon kwando ta Matan Nijeriya D’Tigress ta lashe kofin nahiyyar Afrika na Afrobasket da aka fafata a Youndea na ƙasar Cameroon. Kungiyyar ta samu wannan nasarar ne a yammacin Lahadi bayan ta doke

Gwamna Ganduje Ya Nada Sabon Sarkin Gaya

Gwamnatin jihar Kano ta fitar da sanarwar nadin Alhaji Aliyu Ibrahim Gaya a matsayin sabon sarkin masarautar Gaya. Sakataren Gwamnatin Kano, Alhaji Usman Alhaji ne ya ba da sanarwar a gidan gwamnatin jihar. Ya ce; “Bisa la’akari da