An Bayyana Yiwa INEC Katsalandan A Matsayin Illa Ga Demokaradiyya
Kwamishinan Zabe na Jihar Ogun, Olusegun Agbaje, ya ce hukumar ba ta bukatar goyon bayan Majalisar Dokoki ta kasa da kuma amincewar Hukumar Sadarwa ta Kasa don shirin tura sakamakon zabe ta hanyar na’ura.
Agbaje ya fadi hakan ne a ranar!-->!-->!-->…