Jigawa Ta Kaddamar Da Shirin Dashen Bishiyoyi Na Bana
Daga: Abubakar Muhammad
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta gano ba zata iya samar da ingantaccen aikin gona da sarrafa kayan amfanin gona da kuma kirkiro da masana'antu wadda sune manyan hanyoyin samar da!-->!-->!-->…