Nigeria Na Bukatar ‘Yansandan Jihohi Domin Magance Matsalar Tsaro – Obasanjo
Daga: PUNCH
Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, akwai bukatar kirkirar ‘yansandan jihohi domin magance matsalar tsaron da ke addabar kasar nan.
Obasanjo ya bayyana cewa, za a iya gina kasa ne kawai idan gwamnati!-->!-->!-->!-->!-->…