Gwamnatin Buhari Za Ta Kashewa Jiragen Shugaban Kasa Naira Biliyan 12.5 A 2022
Kudirin Kasafin Kudi na shekarar 2022 ya nuna cewa Fadar Shugaban Kasa za ta kasha Naira Biliyan 1.6 wajen siyan Ababan hawa da kuma kayan gyaransu.
Shugaban Muhammadu Buhari zai kuma kasha Naira Tiriliyan 2.3 wajen yawace-yawace a ciki!-->!-->!-->…