ZABEN 2023: PDP Ba Za Ta Kai Takarar Shugaban Kasa Kudu Saboda Son Kai Ba – Sule Lamido
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, kuma jigo a jam'iyyar PDP, Sule Lamido, ya ce ba za ta yiwu, a mika wa yankin kudancin kasar takarar shugaban kasa a jam'iyyar ba a zaben shekarar 2023 kawai saboda son kai ba.
Tsohon Gwamnan ya bayyana!-->!-->!-->…