Ganduje Ya Mayar Da Martani Bayan Kotu Ta Soke Shugabannin APC Na Tsaginsa
Babbar Kotun Gwamnatin Tarayya da ke Abuja ta soke zaben shugabannin jam’iyyar APC da aka gudanar a jihar Kano.
Bangarori biyu masu hamayya da juna na APC a jihar sun gudanar da zaben shugabannin jam’iyyar mabanbanta a jihar a ranar 18!-->!-->!-->…