For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Yearly Archives

2021

Kano Ta Shiryawa Babban Taron APC A Jihar

Kwanaki kadan zuwa kafin babban taron jam’iyyar All Progressives Congress, APC, wanda za a yi a ranar 16 ga watan Oktoba, gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya ce jihar a shirye take game da taron. Ya bayyana hakan ne kafin fara zaman

An Rike Albashin Ma’aikata 731 a Gombe

Gwamnatin jihar Gombe ta dakatar da biyan albashi ga ma’aikata 731 saboda kama su da aka yi da laifin rashin zuwa wajen aiki a watan Satumba, inda ake gudanar da bincike kan karin wasu guda 170. Kwamishinan Kudi da ci Gaban Tattalin

Gwamnonin PDP Za Su Gana Kan Karba-Karba

Gwamnonin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) za su zauna ranar Laraba a Abuja domin duba shawarwarin da kwamitin duba karba-karba a shirye-shiryen babban taron kasa na jam’iyyar da za a gudanar a ranakun 30 da 31 ga Oktoba. A

Masarautar Hadejia Ta Karrama Babandede

Daga: Saifuddin Madachi An gudanar da bikin karrama tsohon shugaban hukumar shige da fice ta Immigration, Muhammad Babandede, a fadar Mai Martaba Sarkin Hadejia, Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje dake jihar Jigawa. Muhammad Babandede ya

D’Tigress Ta Lashe Gasar Afrobasket

Daga: Muhd Yobe Kungiyyar ƙwallon kwando ta Matan Nijeriya D’Tigress ta lashe kofin nahiyyar Afrika na Afrobasket da aka fafata a Youndea na ƙasar Cameroon. Kungiyyar ta samu wannan nasarar ne a yammacin Lahadi bayan ta doke