Tshohon Mataimakin Gwamna Da Jigajigan APC 14 Sun Koma PDP
Tsohon mataimakin gwamna a jihar Gombe, Mista John Yoriyo tare da wasu jigajigan jam’iyyar APC mai Mulki a jihar sun koma jam’iyyar PDP.
An karbi tsohon mataimakin gwamnan tare da magoya bayansa jiya Asabar a Gombe a taron karbar da!-->!-->!-->…