Ingila Ta Dau Likitoci ‘Yan Najeriya 353 Aiki Cikin Kwanaki 100
Akalla likitocin Najeriya 353 aka yiwa rajista don yin aiki a Ingila cikin kwanaki 100 da suka gabata.
Binciken da aka gudanar a yanar gizo na General Medical Council wadda ke ba da lasisi da kuma rijistar kwararrun likitoci a!-->!-->!-->…