An Kai Nnamdi Kanu Kotu Cikin Tsananin Tsaro
Wata babbar Kotun Najeriya da ke Abuja ta cigaba da zaman saurarar karar jagoran masu fafutukar kafa kasar Biafra Nnamdi Kanu wanda ya isa kotun da safiyar yau bisa rakiyar jami’an tsaro fiye da 65.
Tuni dai kotun ta ci gaba da saurarar!-->!-->!-->…