Ko Sanatocin APC Na Mulkin Jam’iyyu Ne Kamar Yanda Aka Mulki SDP Da NRC? – Sule Lamido
Tsohon Gwamnan jihar Jigawa kuma jigo a jam’iyyar PDP, Sule Lamido, ya bayyana yunkurin tabbatar da kudirin dokar zaben da za ta sa jam’iyyu gudanar da zabe ta bin tsarin ‘yar tinke a matsayin yin hawan kawarawa ‘yancin jam’iyyu a!-->…