For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Monthly Archives

January 2022

Gwamnan Da Jigawa Take Bukata A 2023 (1)

Jihar Jigawa mai shekaru 30 da watanni, wadda ta yi 'sa'ar' samo asali daga sananniyar jihar Kano ta kuma yi 'sa'ar' samun gwamnonin farar hula a mafi yawancin lokutan ta, sannan kuma ta kasance mai albarkatun kasar noma da yanayi mai kyau

Zaben Shekarar 2023: Kalubalen Mu Matasa

Mu matasa mune abun babban alfaharin kowacce al'umma a fadin duniya. Matasa mune ke kan gaba wajen yin aiki tukuru domin samawa al'ummar mu kyakkyawar makoma da zata kawo cigaba mai dorewa. Wannan ne yasa ake mana lakabi da shugabannin