For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Monthly Archives

January 2022

Buhari Zai Kai Ziyarar Aiki Kaduna

Ana sa ran Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da aiyuka a yayin ziyarar wuni biyun da zai kai jihar Kaduna, wadda za ta fara Alhamis din nan ta kuma kare a gobe Juma'a. Jaridar The Guardian ta rawaito cewa, Shugaban Kasar wanda

Wakilcin Siyasa; Ma’aunin Alƙalanci

Daga: Muhammad Bello Dabai Ga duk al'ummar da ake mulka ƙarƙashin inuwar dimokraɗiyya, bata cancanci zargin shugaba kan wata gazawa ba, itace abar zargi. Kamar yadda wani masanin doka, Barrister Garba Abubakar ke cewa, ƴancin