For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Monthly Archives

March 2022

Kwankwaso Ya Zama Jagoran NNPP Na Ƙasa

Kusan awanni 24 bayan ya bar jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabi'u Musa Kwankwaso ya zama jagoran jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP na ƙasa. Takardar bayanan yanda ya zamanto jagoran an same