Kotu Ta Ƙwace Kujerun Ƴan Majalissa 20 Saboda Sauya Sheƙa Zuwa APC
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta kori ƴan majalissar Jihar Cross River guda 20 waɗanda suka fice daga jam'iyyar PDP suka koma jam'iyyar APC.
A lokacin da yake yanke hukunci kan karar da aka shigar kan 'yan majalissar, Alƙali Taiwo!-->!-->!-->…