‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojoji A Kebbi
Gwamnatin Jihar Kebbi ta baiyana cewa wasu sojoji sun rasa rayukansu dalilin artabu tsakaninsu da 'yan bindiga a Masarautar Zuru ta Jihar Kebbi.
Kisan sojojin ya zo ne kwana daya bayan an kashe wasu 'yan sintiri 63 a Masarautar ta Zuru.!-->!-->!-->…