For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Monthly Archives

May 2022

Shekarau Ya Fice Daga APC Ya Koma NNPP

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau ya fice daga jam'iyyar All Progressives Congress, APC mai mulkin Najeriya. Malam Shekarau ya shiga jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP kamar yanda jaridar PUNCH ta rawaito.