INEC Ta Koka Kan Karancin Yin Rijistar Katin Zabe A Katsina
Hukumar Zabe mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, reshen Jihar Katsina ta nuna damuwarta kan karancin fitowar 'yan jihar domin yin rijistar katin zabe a sabbin akwatina 1,750 da aka samar a jihar.
Kwamishinan Hukumar INEC na Jihar Katsina,!-->!-->!-->…