For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Monthly Archives

September 2022

Harin Bam Ya Salwantar Da Rayuka A Mekele

Mutane 10 sun mutu sakamakon harin bam da aka kai ta sama a Mekele da ke yankin Tigray na Habasha, a daidai lokacin da 'yan aware suka bude kofar tsagaita bude wuta da kuma yin shawarwarin zaman lafiya da gwamnati. Wani jami'in asibitin

Wasu Muhimman Abubuwa Game Da Pi π

Daga: Aliyu M. Ahmad Ba na yi wa 'yan Pi π nasiha ba, kar ta fashe, a ƙi turo min kasona, amma dai akwai buƙatar mu tunasar da kanmu. Har yanzu, darajar Pi π bai gama karɓuwa a kasuwar duniya ba, ma’ana, ba a iyankance masa daraja