For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Monthly Archives

October 2022

Matsalar Rashin Jin Muhimmancin Kai

Daga: Aliyu M. Ahmad Duk abin da yake 10 mallakinka ne, ya fi 1000 mallakin wani.  Hausawa na cewa, "zakaranka, rakuminka"; "kwai a baka, a fi kaza a akurki", “kowacce kwarya, da abokin burminta”… Ga wanda ya fahimci manufar rayuwar,

Mece Ce Wayewa?

Daga: Aliyu M Ahmad Cikin gajerun kalmomi, WAYEWA na nufin “sanin daidai” ko "fahimtar (manufar) rayuwa"; WAYAYYEN MUTUM (civilized) shi ne “mai sanin ya kamata”, da “aikata daidai a lokacin da ya dace” akasin wayewa, shi ne GIDADANCI,

Cutar Nacin Hawa Social Media

Idan kana da muhimman al'amura a gabanka, sai ka ɗan taƙaita amfani da 'social media", matuƙar ba 'neman kuɗi' ko 'kasuwanci' kake da ita ba. Idan son samu ne, a kowacce safiya, kar ka buɗe data, har sai ka kammala muhimman al'amuran da

Me Ce Ce Cutar Ƙyandar Biri?

Tun daga farkon shekarar da muke ciki, kasashe da yankuna 75 sun gabatar wa hukumar kiwon lafiya ta kasa da kasa wato WHO rahotanni kan yadda mutane fiye da dubu 16 suka kamu da cutar Kyandar Biri, ciki had da wasu 5 da suka mutu, wadanda

Soyayyar Yaudara

Rataye wani da igiyar soyayya (ta zato), ba da niyyar aure ba (ma’ana, a zuciyarka/ki na da wanda kuke so da gaske, daban),Kasan ‘geno-type’ ɗinka, ba zai iyu ku auri juna ba, sai an yi nisa (a soyayya), ka nuna ku rabu (ko kuma, kana

Tsoron Mage (Ailurophobia)

Daga: Aliyu M. Ahmad Mutumi da yake da wannan matsalar ‘ailurophobia’, shi ne, wanda da zarar ya ga kyanwa/mage, zai ‘tsorata’, bugun zuciyarsa zai ƙaru, wasu har da ihun tsoro, kuka, ko shiɗewa/rikicewa, wasu har ‘suma’ suke idan ta