For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Yearly Archives

2022

Tsohon Shugaban Jami’ar ABU Ya Rasu

Tsohon Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya (ABU) kuma Shugaban Jami’ar Jihar Gombe na farko, Farfesa Abdullahi Mahdi, ya rasu yana da shekaru 77 a daren ranar Juma’a. Gwamnan Muhammad Inuwa Yahaya na Jihar Gombe, ya aike da sakon