For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Yearly Archives

2022

Jirgin Kasan Kaduna-Abuja Ya Murkushe Mota

Jirgin Kasan Abuja-Kaduna ya kade wata mota a safiyar Alhamis a yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa Abuja daga Kaduna. Wani fasinja a jirgin ya ce jirgin ya ja motar ya wuce da ita ne bayan direban motar ya yi kokarin tsallaka layin dogo

Jamus Ta Kirkiro Injin Kyankyashe Jajirai

Kasar Jamus ta kirkiro wani inji da zai rika raino tare da kuma kyankyasar jarirai irinsa na farko a duniya. Sunan injin ‘Ecto Life’ kuma zai samar da duk wani abu da jariri yake bukatar a cikin mahaifiyarsa har ma da kari. An shafe

NBC Ta Ci Tarar Arise TV A Kan Bola Tinubu

Hukumar Kula da Kafafen Yada Labarai ta Kasa, NBC ta hukunta gidan talabijin na Arise TV da tarar naira miliyan 2 saboda yada labaran kanzon kurege da suka shafi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Alla Progressives Congress (APC), Bola