For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Yearly Archives

2022

Matsalolinmu

Matsalolin da muke ciki a ƙasarnar fa, sun girma a tattauna su a teburin mai shayi, majalissar da ba a warware matsala, sai dai (a yi ta) musu da jayayya. Ina son yin magana, amma kar ku min kallo ta fuskar siyasa. Bayan matsalar tsaro,

Telegram

Daga: Aliyu M. Ahmad Kamar Whatsapp, Telegram manhajar IM (instant messaging) ce ta wasu ‘yan Russia ne Nikolai Durov da Pavel Durov. An fara buɗe shi a 2013, bayan shekaru 4 da fara Whatsapp na Brian Acton (American) da Jan Koum

Salatin Manzon Allah ﷺ A Social Media

Daga: Aliyu M. Ahmad Ina kyautata wa masu yin salati ga Annabi ﷺ a 'media' zato, na nuna soyayya ce gare Shi ﷺ. Nuna Soyayya ga Annabi ﷺ ko tunasarwa kan yi masa salati, ibada ce. Duk wanda ya yi wa Manzon Allah ﷺ salati sanadiyyar

INEC Ta Fara Diban Ma’aikatan Zaben 2023

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, a yau Laraba, ta sanar da fara diban ma’aikatan zabe domin tunkarar babban zaben shekarar 2023. Dalilin hakan, INEC din ta ce, ta bude shafin yanar gizo na diban ma’aikatan, inda tai kira ga