For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Monthly Archives

April 2023

JAMB Ta Kara Wa’adin Cike DE

Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a, JAMB, a jiya Litinin ta kara wa’adin cike form na DE na bana da karin sati daya. A jawabin da hukumar ta saki, Mai Magana da Yawun JAMB, Dr. Fabian Benjamin ya ce, an fara rijistar DE

Me Yasa Wasu Ke Yawan Jin Bacci?

Daga: CRI HAUSA Masu karatu, ko kuna jin bacci bai ishe ku ba duk da cewa kun dauki lokaci mai tsawo kuna yin baccin? Kwanan baya masanan kasar Jamus sun bayyana wasu dalilai guda 8 da kan sa wasu jin bacci ba ya isar su. Da farko,

Amfanin Zogale Ga Fatar Dan Adam

Daga: Hafsat Abubakar Sadiq Wani lokaci abubuwa masu girma sukanzo a karamar suffa, kamar dai zogale, da ya kasance ƙananan ganye mai tarin albarka da kara lafiya. Kazalika ba kadai ganyen bane mai amfani, kowanne ɓangare na wannan

Isra’ila Ta Yi Luguden Wuta A Syria

Isra'ila ta ce jiragen yaƙinta sun kai hari kan makaman atilari da makamai masu linzamin da sojin Syria suka harbo. BBC ta rawaito cewa, tun da fari, kafar yaɗa labaran Syria ta ce an ji ƙarar fashewar wani abu a kusa da birnin