For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Monthly Archives

July 2023

Ƴan Bindiga Sun Sace Wani Boka A Anambra

Wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun yi garkuwa da wani shahararren boka ɗan asalin Jihar Anambra, mai suna Chinedu Nwangwu a ɗaya daga cikin otel ɗinsa da ke Ƙaramar Hukumar Idemili ta Arewa. Bokan da aka fi sani da Akwa