DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnati Na Tattaunawa Da Ƴan Ƙwadago A Fadar Shugaban Ƙasa Don Dakatar Da Yajin Aiki
Gwamnatin Tarayya da haɗaɗɗiyar ƙungiyar ƴan ƙwadago na tattaunawa a sirrance a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja.
Tattaunawar ta gaggawa ta yau Lahadi wadda gwamnati ta kira, na zuwa ne a matsayin yunƙuri na ƙarshe na kare tsunduma yajin!-->!-->!-->…