For real, reliable, and timely news updates on national and global events.

Najeriya Na Cikin Giyar Ribos – Magoya Bayan Atiku

Kungiyar Magoya Bayan tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, yayin da take murnar cikar Najeriya shekaru 61 da samun ‘yancin kai, ta bayyana cewa kasar na ci gaba da komawa baya a karkashin mulkin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Najeriya Za Ta Kara Daukar ‘Yan NPOWER 490,000

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a jawabinsa na samun ‘yancin kai a ranar Juma’a ya ce, ana ci gaba da gudanar da shirye-shiryen zabo wasu mutane 490,000 da za su ci gajiyar shirin NPOWER. A cewarsa: “Idan aka yi la’akari da kyakkyawan

Najeriya Ta Dakatarda Kaddamar Da ENaira

Babban Bankin Najeriya (CBN) a ranar Alhamis, ya ba da sanarwar dakatar da shirin kaddamar da tsarin kudi na intanet wanda aka fi sani da eNaira, don ba da damar aiwatar da wasu muhimman ayyuka na tunawa da ranar cika shekaru 61 da samun

PDP Ta Tura Shugabancin Jam’iyyar Zuwa Arewa

Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta tura kujerar shugabancin jam’iyyar na kasa zuwa yankin Arewa. Duk da dai jam'iyyar ba ta sanar da matsayarta kan inda kujerar shugabancin kasa, mataimakin shugaban kasa ko wasu mukaman

CUTA BA MUTUWA BA (1)

Sodikat Aisha Umar ************************************** Barci nake muraran, kwatsam sai ji nayi cikina yana kullewa, ji nake duk cikin mafarki da nake ne, amma ga mamaki, ina bude idanuwana na ji tabbas ba mafarki bane gaskiya ne.

An Kama Masu Temakawa Yan Ta’adda 2000 A Zamfara

Masu temakawa 'yan ta'adda sama da 2000 ne aka kama a jihar Zamfara sakamakon katse layin sadarwar da aka yi a jihar, a cewar Kwamishinan Ma'aikatar Yada Labarai, Al'adu da Yawon shakatawa na jihar, Alhaji Ibrahim Dosara. Kwamishinan ya

Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Duniya

A karon farko cikin shekaru 3, farashin danyen man fetur ya haura dala 80 kan kowace ganga a kasuwar man ta duniya. Tun a ranar Talatar da ata gabata farashin man ya kai dala 80.69, abin da rabon da a gani tun watan Oktoban shekarar

Manoman Ridi A Sakkwato Sun Yabawa Gwamna Tambuwal

Daga: Lukman Dahiru Kungiyar manoman ridi ta jihar Sakkwato ta yabawa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal bisa gudunmawar da yake bawa kungiyar. Yabon ya fito ne ta bakin shugaban Kungiyar Manoman Ridi ta jihar ta Sakkwato, Alhaji Shu'aibu

NCC Ta Jaddada Ranar Karshe Ta Hada SIM Da NIN

Hukumar Sadarwa ta Najeriya NCC ta ce nan ba da jimawa ba wadanda ba su shaidar zama dan kasa ta NIN za su rasa damar samun abubuwa da dama a Najeriya ciki har da Lasisin Tuki da kuma Fasfo. Haka kuma hukumar ta jaddada ranar 31 ga