Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ya ƙaddamar da masana’antar takin zamani ta Ɗangote mai ƙarfin fitar da takin zamani metric tonnes miliyan 3 a Lagos.
Ƙaddamarwar ta faru ne a ranar Talata a Lagos Free Trade Zone da ke Lekki.
“Wannan wata manuniya ce da ke nuna cigaban al’ummar mu a kasar nan,” in ji Buhari, inda kuma ya yabawa masu aikin Masana’antar Ɗangote.
(PUNCH)