Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Africa
Magoya Bayan Morocco Na Sa Ran Matsayi Na Uku A World Cup
Magoya bayan Moroko sun shirya tsaf domin nuna farin ciki da wasan neman na uku da kasarsu za ta yi da Croatia a wasa na biyun karshe a gasar cin kofin duniya.
Moroko ce kasar Afrika ta farko kuma ta Larabawa da ta fara zuwa wasan kusa!-->!-->!-->…
Amurka Ta Ja Kunnen Shugabannin Da Zasu Gudanar Da Zabe A 2023
Shugaban Amurka, Joe Biden ya bukaci wasu daga cikin shugabannin kasashen Afirka da suke shirin gudanar da zabe a shekara mai zuwa da su tabbatar da cewar an gudanar da zabe mai ingancin da duniya zata amince da shi.
Biden ya bayyana!-->!-->!-->…
Rikici Ya Tilasata Wa Dubban ‘Yan Sudan Ta Kudu Guduwa Sudan
A kalla mutane 1,700 ne suka tsere wa rikicin da ke faruwa tsakanin bangaren sojoji a arewacin Sudan Ta Kudu kusa da kogin Nile wanda ya gangaro cikin Sudan, kamar yadda gidan jaridar Sudan din Suna ya rawaito.
Hukumar Unicef, ta ce!-->!-->!-->…
Ruwan Sama Kamar Da Bakin Kwarya A Congo Ya Haddasa Mutuwar Mutane Sama Da 140
Tun daga daren ranar Litinin zuwa safiyar Talata, an samu mamakon ruwan sama a birnin Kinshasa, fadar mulkin kasar Congo (Kinshasa), lamarin da ya haifar da ambaliya da zaftarewar kasa a sassan birnin, wanda ya haddasa mutuwar mutane a!-->…
ECOWAS Ta Yi Alkawarin Hada Kai Don Tabbatar Da Yin Zabe Cikin Lumana Da Adalci A Najeriya
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika (ECOWAS), ta yi alkawarin hada kai da ‘yan siyasa da masu ruwa da tsaki a harkokin siyasar Najeriya, domin ganin an gudanar da babban zaben kasar na watan Fabrairun shekarar 2023!-->…
Angola Da Libya Sun Kere Najeriya A Fitar Da Danyen Mai – OPEC
Fitar da danyen mai a Najeriya ya yiwo kasa zuwa ganga 972,000 a duk rana a tsawon kwanakin watan Agustan 2022, yayin da kasashen Angola da Libya suka wuce Najeriya ta yanda kowaccensu ke fitar da wanda ya haura adadin na Najeriya a watan!-->…
An Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Kenya, William Ruto
Kusan mutum 60,000 ne suka taru a filin wasan Kenya da ke Nairobi, don shaida rantsar da sabon Shugaban kasar William Ruto, wanda ya lashe zaben shugaban kasa a watan jiya.
Akalla mutum takwas ne suka jikkata a turmutsutsin da ya faru!-->!-->!-->…
Mutuwar Mutane Sanadiyyar Ayyukan Ta’addanci Ta Karu A Nahiyar Afrika
Sakatare Janar na Majalissar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, ya ce, yayin da adadin wadanda ke mutuwa sanadiyyar ayyukan ta’addanci ke raguwa a sassan duniya, adadin na karuwa ne a nahiyar Afrika.
Antonio Guterres ya bayyana haka ne!-->!-->!-->…
Masana Tsaro A Tafkin Chadi Na Taro Kan Sabbin Dabarun Yakar Ta’addanci
Kwararrun masana a sha’anin tsaro daga tafkin Chadi sun fara taron tattaunawa a jamhuriyar Kamaru a ranar Laraba, domin tsara sabbin dabarun da za a yi amfani da su wajen yakar ayyukan ta’addanci da kawo karshen barazanar da shiyyar ke!-->…
Ɗan Afirka Na Farko Ya Zama Shugaban Hukumar Ƙwadago Ta Duniya
Hukumar kwadago ta duniya ILO, ta sanar da Gilbert F. Houngbo na kasar Togo, a matsayin sabon Darakta Janar mai jiran gado.
Hukumar gudanarwar Majalissar Dinkin Duniya, wadda ta kunshi wakilan gwamnatoci da ma’aikata ce ta zabe shi,!-->!-->!-->…
Gwamnatin Masar Ta Sha Alwashin Magance Matsalar Hauhawar Farashin Kayan Abinci
Yayin da watan Azumin Ramadan ke karatowa, mahukuntan kasar Masar sun sha alwashin aiwatar da wasu matakai, na rage hauhawar farashin kayan masarufi a kasuwanni. Gwamnatin Masar dai ta alakanta karuwar farashin da aka samu a baya bayan!-->…
Shugaban Botswana Ya Kamu Da Cutar Covid 19
Gwamnatin Botswana ta sanar da cewa shugaban kasar Mok-gweetsi Masisi ya harbu da cutar Covid 19.
Kasar Botswana da Afrika ta Kudu sun kasance kasashe biyu da aka fara gano sabon nau'in cutar Korona na Omicron.
Yayinda wasu kasashen!-->!-->!-->!-->!-->…
Shugaban Kasar Mozambik Da Mai Dakinsa Sun Kamu Da Cutar Covid-19
Shugaban kasar Mozambik Filipe Nyusi, da mai dakinsa Isaura Nyusi, sun kamu da cutar numfashi ta COVID-19, ofishin dake kula da fadar shugaban kasar ne ya bayyana cikin wata sanarwar da aka fitar a daren Litinin.
A cewar sanarwar,!-->!-->!-->…
Ƴan Najeriya 200,000 Ke Gudun Hijira A Nijar
Kashe-kashe da satar mutane da wawushe dukiya ya talasta wa mutum sama da mutum 200,000 daga Najeriya tsallakawa zuwa Nijar.
Hukumar kula da ƴan gudun hijira ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce ƴan Najeriya 11,500 hare-haren ƴan ibndiga!-->!-->!-->…
Shugaban Sojin Sudan Ya Kafa Majalisar Gwamnatin Kasar
Daga: RFI Hausa
Shugaban sojin Sudan Janar Abdel Fatah al-Burhan ya bayyana sunayen sabbin 'yan majalisar rikon kwaryar kasar bayan juyin mulkin da ya yi a watan jiya.
Shugaban sojin zai jagoranci majalisar, yayin da Mohammed Hamdan!-->!-->!-->!-->!-->…
Wasu Mutane Sun Kashe Mai Kashe Yara A Yammacin Kenya
Wani gungun mutane a Yammacin kasar Kenya ya kashe wani mutum mai kisan mutane da ya amsa laifinsa, wanda ya tsere daga hannun ‘yan sanda kwana uku da suka gabata, a cewar hukumar ‘yan sandan.
Gungun mutanen sun gano Masten Wanjala mai!-->!-->!-->…
Shugaban Tunisia, Kais Saied Na Zargin ‘yan Siyasar Faransa Da Yi Masa Katsalandan
Shugaban kasar Tunisia Kais Saied ya zargi wasu ‘yan siyasar Faransa da kitsawa kasarsa manakisa ta hanyar amfani da ‘yanciraninta da ke ketare musamman wadanda ke Faransa.
A wani jawabinsa karon farko gaban Majalisar Tunisia, Kais!-->!-->!-->…
Matasan Afirka Na Ganawa Da Shugaban Faransa
Shugaba Emmanuel Macron na kasar Faransa ya karbi bakuncin wani taro kan nahiyar Afirka a Juma'ar nan.
Macron na ganawa kai tsaye da matasan nahiyar ta Afirka domin sauraren abubuwan da ke ci musu tuwo a kwarya.
RFI Hausa ta rawaito!-->!-->!-->!-->!-->…
Dan Shekaru 41 Wanda Yai Juyin Mulki A Guinea Ya Karbi Rantsuwa
An rantsar da Kanal Mamady Doumbouya a matsayin shugaban rikon kwarya na kasar Guinea bayan ya jagoranci juyin mulkin da ya yi sanadiyar kifar da gwamnatin Alpha Condé.
Doumbouya wanda tsohon sojan Faransa ne, mai shekaru 41, ya zama!-->!-->!-->…
Sudan Ta Kudu Ta Musanta Zargin Almundahana Da Kudade
Gwamnatin Sudan ta Kudu ta yi watsi da rahoton Majalisar Dinkin Duniya da ke zargin manyan masu mulkin kasar da wawashe miliyoyin daloli daga asusun gwamnatin kasar.
A makon da ya gabata ne dai Hukumar Kare Hakkin Dan Adam ta Majalisar!-->!-->!-->…