Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Court
Wani Mutum Na Neman A Sakar Masa Matarsa Saboda Tsananin Kyanta
Wani mutum dan shekara 40 a duniya mai suna Arnold Masuka ya bukaci karamar kotu da ke Lusaka a kasar Zambia da ta warware auren da ke tsakaninsa da matarsa mai suna Hilda Mleya saboda tsananin kyan da take da shi.
Wani rahoto da!-->!-->!-->…
Dan Adaidaita Zai Kwashe Watanni 18 A Gidan Gyaran Hali Saboda Batan Babur
Wata kotun majistare da ke Jos, a jiya Juma’a, ta daure wani matshi direban adaidaita sahu, dan shekara 28 mai suna Sagir Abubakar saboda bacewar babur din da aka ba shi.
Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya rawaito cewa, alkalin!-->!-->!-->…
Kotu Ta Yanke Wa Mutane 3 Hukuncin Rataya A Jigawa
Babbar Kotun Jiha da zamanta a Kaugama, Jihar Jigawa, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Suleiman Bello, Auwalu Muhammed da Yakubu Muhammed bisa samunsu da laifuka tara da suka hada da hada baki wajen yin fashi da makami.
!-->!-->!-->…
Matar Da Ta Dabawa Mijinta Wuka Har Lahira Ta Ce Ba Ta Da Hankali
Babbar Kotun Jihar Ekiti da ke Ado Ekiti, a ranar Alhamis da ta gabata, ta bayar da umarnin ci gaba da tsare Janet Jegede a matsayin mai babban laifi saboda dabawa mijinta wuka da tai har ya mutu.
An dai gurfanar da Janet ne a gaban!-->!-->!-->…
An Kama Malamin Jami’a Saboda Bukatar Yin Lalata Da Karbar Kudi A Wajen Daliba Don Ba Ta Maki
Hukumar Yaki Da Almundahana Da Saba Ka’idojin Aiki, ICPC, ta kama wani mai suna Dr. Balogun Olaniran, malami a Tai Solarin University of Education, (TASUED) da ke Ijebu-Ode, Jihar Ogun, bisa zargin cin zarafin daliba da neman kudi a!-->…
Kotun Koli Ta Umarci INEC Ta Maye Gurbin Shekarau Da Rufa’i Hanga
Kotun Ƙolin Najeriya ta umarci hukumar zaɓen ƙasar ta maye gurbin sunan Mallam Ibrahim Shekarau da na Rufa’i Hanga na jamiyyar NNPP, a matsayin sanatan mazabar Kano ta tsakiya.
A hukuncin da mai shari’a Justice Uwani Abba-Aji ta yanke!-->!-->!-->…
Wasu Bankunan Sun Fara Sakin Tsoffin Kudi Na Naira 1000 Da 500 Ga Kostomominsu
Bankunan ajjiye kudade a Najeriya sun fara yin biyayya ga umarnin Kotun Koli na amincewa da tsoffin naira 1000 da 500 da 200 a matsayin kudaden mu’amala har nan da watanni 10 goma masu zuwa.
Kotun Kolin dai a karshen makon jiya, ta!-->!-->!-->…
Muhammad Abacha Ne Dan Takarar Gwamnan Kano A PDP – Kotu
Babbar Kotun Tarayya a jihar Kano ta yanke hukuncin cewa Muhammad Abacha ne ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin jam'iyyar PDP.
BBC Hausa ta rawaito cewa, Alkali A. M Liman ne ya yanke hukuncin a yau Alhamis ta manhajar Zoom kasancewar!-->!-->!-->…
Shaidun Ummita Sun Gama Gabatar Da Shaida A Shari’arta Da Dan China
A jihar Kano da ke arewacin Najeriya, masu gabatar da kara sun ce sun kammala gabatar da shaidunsu a ranar Laraba a shari'ar dan kasar Chinan nan wanda ake zargi da kashe wata matashiya mai suna Ummita.
Sai dai sun ce ba su shirya!-->!-->!-->…
Yanda Wani Saurayi Dan Damfara Ya Yi Amfani Da Kudin Damfara Wajen Dawainiyar Binne Mahaifinsa
An yankewa wani saurayi dan shekara 21, Ifeanyi Egbuwu, hukuncin zaman gidan yari na shekara daya saboda kama shi da yin damfara ta yanar gizo.
Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa, EFCC, sun kama Egbuwu ne a ranar 2 ga watan!-->!-->!-->…
Me Ya Rage Wa Sheikh Abduljabar Bayan Yanke Masa Hukuncin Kisa?
Tun bayan sanar da hukuncin rataya kan fitaccen malamin Islama Sheikh Abduljabar Nasir Kabara da wata Kotun Shari'ar Musulunci ta yi a Kano, kusan abin da ake tattaunawa shi ne mene ne abu na gaba bayan yanke hukuncin.
A wannan Alhamis!-->!-->!-->…
Kotu Ta Soke Zaben Fidda Gwani Na APC A Taraba
Alkali Obiora Egwatu na Babbar Kotun Tarayya ta Abuja ta soke zaben fidda gwani na gwamna a jam’iyyar APC wanda ya baiwa Sanata Emmanuel Bwacha nasara a matsayin dan takarar APC na gwamna a Jihar Taraba a zaben 2023.
Da yake yanke!-->!-->!-->…
Kotu Ta Soke Zaben APC Na Fidda Gwani Na Gwamna A Akwa Ibom
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Uyo, ta soke takarar Akan Udofia a matsayin mai yi wa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) takarar gwamna a Jihar Akwa Ibom a zaben shekarar 2023.
Kotun ta bayyana cewa, Akan Udofia bai taba!-->!-->!-->…