Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Education
Gwamnatin Kaduna Ta Mayar Da Malaman Da Ta Kora Bakin Aiki
Gwamnatin Kaduna ta amince a mayar da malaman makarantar firamare fiye da duɓu ɗaya da ta sallama a Yunin 2022 bayan yi musu wata jarrabawar tabbatar da ƙwarewarsu.
Kakakin ma'aikatar ilimi ta jihar Hajiya Hauwa Muhammad ce ta bayyana!-->!-->!-->…
Ƴan Bindiga Sun Shiga Dakin Kwanan Dalibai, Sun Yi Garkuwa Da Dalibai Mata
Ƴan bindiga sun kutsa cikin dakin kwanan ɗalibai na Federal University, Gusau a Jihar Zamfara a yau Lahadi.
Batagarin sun kai samame ƙauyen Sabon Gida ne da ke Bunguɗu inda suka kutsa gidan da daliban suke kwana, suka kulle masu gadinsu!-->!-->!-->…
‘Yar Gombe Marar Hannaye, Mai Rubutu Da Yatsun Kafa Ta Samu Admission A Jami’a
Budurwa ‘yar shekara 22 da haihuwa mai suna Maryam Umar, wadda aka haifa babu hannaye ta roki ‘yan Najeriya masu jin kan al’umma, gwamnati da kungiyoyi masu zaman kansu da su temaka mata wajen ganin ta kammala biyan kudin Jami’ar Jihar!-->…
ASUU Ta Shiga Yajin Aikin Sai Baba Ta Gani A Jihar Taraba
Kungiyar Malaman Jami’a, ASUU, reshen Jami’ar Jihar Taraba ta sanar da tsunduma yajin aikin sai baba ta gani.
Wannan ya biyo bayan amincewar da kungiyar ta samu daga uwar kungiyar ASUU ta kasa na shiga yajin aikin domin neman hakkokinsu!-->!-->!-->…
An Kama Malamin Jami’a Saboda Bukatar Yin Lalata Da Karbar Kudi A Wajen Daliba Don Ba Ta Maki
Hukumar Yaki Da Almundahana Da Saba Ka’idojin Aiki, ICPC, ta kama wani mai suna Dr. Balogun Olaniran, malami a Tai Solarin University of Education, (TASUED) da ke Ijebu-Ode, Jihar Ogun, bisa zargin cin zarafin daliba da neman kudi a!-->…
Jihohin Sokoto Da Yobe Sun Lashe Musabakar Karatun Al-Qur’ani Ta Bana
An kammala gudanar da Gasar Karatun Al'Qur'ani ta Bana Karo na 37, wadda aka gabatar a Gusau babban birnin Jihar Zamfara.
Nura Abdullahi Bello daga Jihar Sokoto shine wanda ya samu nasarar zama Gwarzon Shekara na bana, bayan ya samu!-->!-->!-->…
Lokutan Gudanar Da Rijistar JAMB Da DE Na 2023
Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a, JAMB, ta sanar da ranakun fara rijistar jarabawar a shekarar 2023, inda ta ce za a yi rijistar a tsakanin Asabar, 14 ga watan Janairu zuwa Talata, 14 ga watan Fabarairu, 2023.
Hukumar!-->!-->!-->…
Tsohon Shugaban Jami’ar ABU Ya Rasu
Tsohon Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya (ABU) kuma Shugaban Jami’ar Jihar Gombe na farko, Farfesa Abdullahi Mahdi, ya rasu yana da shekaru 77 a daren ranar Juma’a.
Gwamnan Muhammad Inuwa Yahaya na Jihar Gombe, ya aike da sakon!-->!-->!-->…
ASUU Ta Umarci Malaman Jami’ar Jos Su Zauna A Gida Saboda Rashin Albashi
Biyo bayan rashin biyan malaman jami’o’in gwamnatin tarayya cikakken albashin watan Octoba, reshen jami’ar Jos na Ƙungiyar ASUU ya umarci mambobinta da su zauna a gida har sai gwamnati ta biya su albashinsu da ta riƙe.
Jaridar Daily!-->!-->!-->…
ASUU Ta Kira Zama Kan Biyan Rabin Albashin October Da Aka Yiwa Malamai
Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU ta shirya yin zaman gaggawa na shugabanninta na kasa biyo bayan hukuncin Gwamnatin Tarayya na biyan malaman jami’o’i rabin albashin watan October, 2022.
Duk da har yanzu ba aiyana lokacin gudanar da zaman!-->!-->!-->…
‘Yan Majalissar Wakilai Sun Yi Watsi Da Bukatar Kara Kudin JAMB
Kwamitin Kudi na Majalissar Wakilai a jiya, ya yi watsi da bukatar Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a, JAMB na kara kudin jarabawar.
Rijistaran Hukumar JAMB, Farfesa Ishaq Oloyede, wanda ya bayyana a gaban kwamitin a!-->!-->!-->…
JAMB Na Neman ‘Yancin Kai, Tana Son A Kara Kudin Jarabawa
Hukumar Shiryar Jarabawar Share Fagen Shiga Manyan Makarantu, JAMB, ta roke Kwamitin Kudi na Majalissar Wakilai da ya ba ta ‘yancin gudanar da kudade ta hanyar cireta daga Ma’aikatu da Sassa a kasafin kudin shekara na Gwamnatin Tarayya.
!-->!-->!-->…
ASUU Da Gwamnati A Kotu: Anya kuwa Jami’an Gwamnatin Buhari Na Son Nasarar APC A 2023?
Daga: Ahmed Ilallah
In muka yi duba da yadda kakar siyasa ta ke kankama da kuratowar zaben 2023, kowace gwamnati a irin wannan lokacin ta kan dage ta ga ta warware matsalolin da kan iya kawo mata cikas wajen samun nasarar ta.
Ko da!-->!-->!-->!-->!-->…
Yajin Aikin ASUU: Gwamnatin Tarayya Ta Sanar Da Karin Albashi Na Kaso 23.5% Ga Malamai
Ministan Ilimi, Adamu Adamu, a ranar Talatar da ta gabata, ya sanar da cewa, gwamnati zata iya biyan karin albashin malaman manyan makarantu ne da kaso 23.5 cikin 100, yayin da su kuma farfesoshi zasu iya samun karin kaso 35 cikin 100.
!-->!-->!-->…
Yajin Aikin ASUU: ‘Yan Najeriya Basu Da Dalilin Ganin Laifin Gwamnati – Ministan Ilimi
Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu ya bayyana cewa, ‘yan Najeriya ba su da kwakkwaran dalilin ganin laifin Gwamnatin Tarayya kan yanda take tafiyar da lamarin yajin aikin Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU).
Ministan ya bayyana hakan ne a!-->!-->!-->…
Ginshikai Biyar Da Suka Hana Sasantawa Tsakanin ASUU, Gwamnatin Tarayya Da Sauran Ma’aikatan…
Daga: Ahmed Ilallah
Kasar Najeriya da a ke ganin tafi kowace kasa girman tattatalin arziki a Africa, ita tafi kowace kasa karancin albashi a jamióin su.
Nigeria fa ita ce kasar da yayan ta suka fi fita kasashen waje neman yin karatun!-->!-->!-->!-->!-->…
Digiri
Daga: Aliyu M. Ahmad
Ilimi kalmar Larabci ce (العلم) dake nufin ‘sani’ ko ‘episteme’, sanin haƙiƙanin abu, ɗabi’arsa da kuma alaƙarsa da rayuwa daga "al-‘aql al-hayulani" zuwa "al-‘aql al-fa‘il" (Ibn Sinah cikin دانشنامه علایی). Ilimi!-->!-->!-->…
WAEC Ta Saki Sakamakon Jarabawar 2022
Hukumar Shirya Jarabawa ta Afirka ta Yamma, WAEC, ta saki sakamakon jarabawar kammala babbar sikandire ta shekarar 2022.
Da yake jawabi a yau Litinin a ofishin WAEC na Yaba, Shugaban Ofishin Hukumar na Najeriya, Mr. Patrick Areghan ya!-->!-->!-->…
Gwamnatin Kano Ta Baiwa Makarantu Hutun Kwana 10 Saboda Bukukuwan Babbar Sallah
Gwamnatin Jihar Kano a jiya Laraba ta amince da bayar da hutun Babbar Sallah na tsawon kwanaki goma ga makarantun gwamnati da masu zama kansu a jihar.
Jawabin da mai magana da yawun Ma'aikatar Ilimi ta Jihar Kano, Aliyu Yusuf ya fitar!-->!-->!-->…
YAJIN AIKI: Ngige Bai Gaiyace Mu Zuwa Wani Taro Ba A Ranar Alhamis – ASUU
Kungiyar Malaman Jami’a, ASUU ta ce Ministan Kwadago da Samar da Aiyukan Yi, Chris Ngige bai gaiyace ta zuwa wani zaman tattaunawa ba.
A dai ranar Laraba ne, bayan kammala zaman Majalissar Zartarwa ta Kasa, Chris Ngige ya ce, zai yi!-->!-->!-->…