Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Education
JAMB Zata Yanke Makin Shiga Makarantu A Watan July Mai Kamawa
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu, JAMB ta shirya gudanar da zaman tattaunawa na shekarar 2022 kan tsare-tsarenta game da shekarar karatu ta 2022/2023 a ranar 21 ga watan Yuli mai kamawa.
Mai magana da yawun hukumar,!-->!-->!-->…
Nigerian Air Force School Of Medical Sciences And Aviation Medicine Ta Fara Siyar Da Form Ga Sabbin…
Makarantar Nigerian Air Force school of Medical Sciences and Aviation Medicine sun fidda sanarwa sayar da form.
wannan makaranta tana cikin Jihar Kaduna kuma an kirkirota a shekarar 2019.
Ga dukkan masu son shiga wannan makaranta a!-->!-->!-->!-->!-->…
Malaman Manyan Makarantu A Najeriya Sun Debe Kwanakin Shekaru 2 Suna Yajin Aiki A Shekaru 7 Na…
Malaman Jami’o’i, malaman polytechnics da na kwalejojin ilimi sun kwashe kimanin kwanaki 719 suna yajin aiki tun bayan fara shugabancin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a watan Mayu na shekarar 2015.
Bincike kan yanayin aiki a manyan!-->!-->!-->…
JAMB Zata Ci Gaba Da Tantance Sakamakon Jarabawa 27,105
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami'a, JAMB ta ce zata ci gaba da tantance jarabawa 27,105 ta wasu dalibai da suka rubuta jarabawar a wannan shekarar ta 2022.
Hukumar ta baiyana hakan ne a yau Litinin a Abuja.
An baiyana wannan!-->!-->!-->!-->!-->…
Jihar Zamfara Ta Canza Matsugunnin Sansanin Horas Da Ƴan NYSC Saboda Tsaro
Gwamnatin Jihar Zamfara ta canza matsugunnin sansanin horas da masu yi wa ƙasa hidima na wucin gadi daga Tsafe zuwa Gusau saboda taɓarɓarewar tsaro.
Mataimakin Gwamnan Jihar, Sanata Hassan Muhammad Gusau ne ya sanar da hakan lokacin da!-->!-->!-->…
Ganduje Ya Sauya Wa Jami’ar KUST Wudil Suna Zuwa Jami’ar Aliko Dangote
Daga: Aminya
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da sauya wa Jami’ar Kimiyya da Fasaha (KUST) da ke Wudil a Jihar, suna zuwa na hamshakin attajirin nan na Afirka, Alhaji Aliko Dangote.
Daukar matakin, a cewar Kwamishinan Yada Labarai na!-->!-->!-->!-->!-->…
Kungiyar Malaman Polytechnics, ASUP, Ta Janye Yajin Aikin Gargadin Da Ta Ke Yi
Shugabancin Kungiya Malaman Makarantun Polytechnics, ASUP, ta umarci mambobinta da su koma su ci gaba da aiki a ranar Litinin mai zuwa.
Wannan na zuwa ne bayan karewar wa’adin mako biyu na yajin aikin gargadi da kungiyar ta tsunduma a!-->!-->!-->…
Bayan Shekaru 40, Huzaifi Ya Ajjiye Aikin Jan Sallar Tarawihi A Masallacin Annabi
Sheikh Aliy Ibn Abdurrahman Al-Huzaifi ba zai ci gaba da jan sallar Tarawihi ba a Masallaci Mai Alfarma na Annabi da ke Madina.
Wannan na nuni da cewa Shehin ba zai ja sallar Tarawihi ta azumin bana (1443) ba wanda ake sa ran farawa ƴan!-->!-->!-->…
Ƴan Jihohin Borno Da Zamfara Sun Lashe Gasar Karatun Al-Qur’ani Ta Bana
Baba Sayinna Goni Mukhtar daga Jihar Borno da Haulatu Aminu Ishak daga Jihar Zamfara ne suka zama gwarazan gasar karatun Alkur'ani ta Kasa ta 36 wadda aka gudanar a Bauchi.
Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya, NAN ya rawaito cewa,!-->!-->!-->…
Akwai Yiwuwar ASUU Ta Kara Wa’adin Yajin Aiki Da Wata Biyu
Akwai alamun cewa, mambobin Kungiyar Malaman Jami'o'i, ASUU, sun kammala yanke hukunci kan kara wa'adin yajin aikin da suke yi da wata biyu.
A safiyar yau Litinin ne, wani jigo a shugabancin kungiyar na kasa ya sanar da jaridar DAILY!-->!-->!-->…
Tsarin Da ASUU Ta Gabatar Na Biyan Albashi Ya Gaza Tsallake Gwaji
Gwamnatin Tarayya ta ce tsarin biyan albashi na Universities Transparency Accountability Solution, UTAS, wanda Kungiyar ASUU ta gabatar ya gaza tsallake gwajin tabbatar da ingancin da akai.
Wannan gazawa dai ta nuna cewa malaman jami'ar!-->!-->!-->…
Najeriya Ta Nada Kwamitin Magance Rikicinta Da ASUU Wanda Zai Gabatar Da Rahoto Cikin Wata 3
Gwamnatin Tarayya ta samar da kwamiti mai mutum 7 wanda zai kara duba yarjejeniyar Kungiyar Malaman Jami'o'i, ASUU da Gwamnatin Tarayya ta shekarar 2009.
Kungiyar ASUU dai ta shiga yajin aikin gargadi na wata 1 tun ranar 14 ga watan!-->!-->!-->…
Kungiyar Malaman Makarantun Fasaha, ASUP, Ta Ce Har Yanzu Gwamnati Ba Ta Cika Alkawuranta Ba
Kungiyar Malaman Makarantun Fasaha, ASUP ta baiyna cewa, har yanzu gwamnati ba ta yi abun da ya kamata ba game da alkawuran da tai musu lokacin janye yajin aikin da ya gabata, sannan kuma ASUP din ta yi kira kan tafiya cikin tsari da!-->…
FUD Ta Kara Bude Damar Yin Post UTME Registration
Jami'ar Gwamnatin Tarayya da ke Dutse, FUD ta kara bude damar cike neman gurbin karatu ga wadanda suke da sha'awar shiga jami'ar.
Rijistaran Jami'ar FUD, Abubakar Mijinyawa ne ya sanar da hakan a wata sanarwa da ya saki jiya Laraba.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Tsawon Shekaru 14 Ba A Yiwa Malaman Firamare Promotion Ba A Adamawa
Shugaban Hukumar Ilimi a Matakin Farko (SUBEB), Salihi Ateequ, ya baiyana cewa babu malamin firamare ko daya da aka ciyar gaba a jihar cikin tsawon shekaru 14 da suka gabata.
Salihi Ateequ ya baiyana hakan ne jiya Litinin a Yola, inda!-->!-->!-->…
Daliban Najeriya A Ukraine Sun Roki Buhari Ya Dawo Dasu Gida Bayan An Kai Musu Hari
Kungiyar Dalibai ta Kasa (NANS) reshen Kasar Ukraine sun rubutowa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari wasika inda suke rokon a gaggauta debe daliban Najeriya da ke kasar ta Ukraine.
Wannan na zuwa a tsakanin yanayin yaki da ake gwabzawa!-->!-->!-->…
NECO Ta Saki Sakamakon SSCE External Ta 2021
Hukumar Shirya Jarabawa ta Kasa (NECO) a yau Alhamis ta saki sakamakon jarabawar kammala sikandire (SSCE) ga wadanda ba 'yan makaranta ba (external students) wadda aka rubuta a watan Nuwamba da Disamba na shekarar 2021.
Haka kuma NECO!-->!-->!-->…
Zamu Kori Karin Wasu Malaman Makarantar Da Basu Cancanta Ba – El-Rufa’i
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya ce gwamnatinsa zata kori karin wasu malaman makarantun sikandiren jihar wadanda ba su cancanta ba a shekarar nan.
El-Rufa'i ya baiyana hakan ne lokacin da yake nuna korafinsa kan cewa, wadansu!-->!-->!-->…
An Yiwa Farfesa Sabo Addu’ar Fatan Nasara, Yayinda Yai Alwashin Bunkasa Jami’ar FUT…
Shugaban Jami'ar Fasaha ta Gwamnatin Tarayya da ke Babura na farko, Farfesa Sabo Ibrahim Birnin Kudu ya baiyana aniyarsa ta tabbatar da dora sabuwar jami'ar akan tafarkin cigaba na zamani, domin yin gogayya da sauran takwarorinta.
!-->!-->!-->…
A Karon Farko Sule Tankarkar Ta Raba JAMB 60 Ga Dalibanta
Shugaban Karamar Hukumar Sule Tankarkar da ke Jihar Jigawa, Saleh Ahmad Danzomo, ya raba lambobin yin rijistar Jarabawar Share Fagen Shiga Jami'a, JAMB ga wasu dalibai 'yan asalin karamar hukumar da yawansu ya kai 60.
An zakulo daliban!-->!-->!-->…