Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Education
Hanyoyi 10 Na Samun Nasara A Jarabawar JAMB Ta 2022
TASKAR YANCI hadin gwiwa da MURYAR BIRNIN KUDU sun yi nazari na musamman tare da tanada muku wadannan shawarwari domin samun nasararku, nasarar kannenku, nasarar 'ya'yanku da 'yan uwanku a jarabawar JAMB ta bana.
Akwai bukatar a tuna!-->!-->!-->…
Wasu ‘Yan Bindiga Sun Kashe Dalibin BUK Mai 1st Class
Wasu 'yan-bindiga da ba a tantance ba, sun kashe Sule Mathew, dalibin da ya kammala karatun digiri na farko da shaidar 1st Class a sashin koyon ilimin sadarwa na Jami'ar Bayero da Kano, BUK.
'Yan-bindigar sun kashe Sule Mathew ne a kan!-->!-->!-->…
Abubuwa 8 Da Za A Tanada Domin Yin Rijistar JAMB Ta 2022
A shirye-shiryen fara rijistar JAMB da DE ta bana, AL-HIKMAH CBT CENTRE, BIRNIN KUDU ta tanada muku wadannan muhimman bayanai wadanda za su temake ku wajen yin rijistarku ta JAMB da DE cikin nasara.
Za a iya samun AL-HIKMAH CBT CENTRE,!-->!-->!-->…
An Kama Malamar Makaranta Saboda Bulale Dalibi Dan Shekara 2
Wata malamar makaranta da ake kira da Joy, ta shiga hannun ‘yansanda bayan an zarge ta da zane dalibi dan shekara 2 na makarantar Unic Vilos School, Mazamaza da ke Jihar Lagos.
An kama ta ne a ranar Litinin bayan ayarin jami’an magance!-->!-->!-->…
Professor Sabo Ibrahim Ya Zama VC Na Federal University of Technology, Babura
Duba da ka’idojin tabbatar da kafuwar sabuwar makaranta, Gwamnatin Tarayya ta sanar da nadin jagorori (principal officers) na sabuwar Jami’ar Fasaha ta Gwamnatin Tarayya (Federal University of Technology) da ta samar Babura, Jihar Jigawa.
!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Nada Shugabannin Sabbin Jami’o’i 4 Da Ta Samar
Duba da ka’idoji, Gwamnatin Tarayya ta sanar da nadin jagorori (principal officers) na sabbin jami’o’i 4 ta samar a kasar.
Ma’aikatar Ilimi ta kasa ce ta sanar da nadin a wata sanarwa da ta gabatar ga manema labarai yau a Abuja ta!-->!-->!-->…
Kungiyar Dalibai NANS Ta Yi Barazanar Kalubalantar ASUU
Kungiyar Daliban Najeriya ta Kasa, NANS ta yi allawadai da matakin Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU, na shiga yajin aikin makonni hudu a yau Litinin domin nunawa Gwamnatin Tarayya bacin ransu.
Kungiyar ta yi alkawarin aiwatar da abubuwa!-->!-->!-->…
ASUU Ta Baiyana Farfesancin Pantami A Matsayin Wanda Ya Saba Ka’ida
Kungiyar Malaman Jami’a, ASUU ta kushe ciyarwa gaban da akaiwa Ministan Sadarwar Najeriya, Dr. Isa Ali Pantami zuwa matakin Farfesa.
Kungiyar ta baiyana hakan ne bayan kammala zaman tattaunawa ta da ta yi, inda ta baiyna lamarin da!-->!-->!-->…
Dalibai 104 Ne Suka Sami 1st Class A Federal University Wukari
A kalla dalibai 104 ne cikin dalibai 3,897 da Jami'ar Gwamnatin Tarayya da ke Wukari, Jihar Taraba ta yaye suka sami shaidar kammala digiri mai daraja ta daya wato First Class.
Wannan ya baiyana ne a ranar Asabar da ta gabata, lokacin!-->!-->!-->…
ASUU Za Ta Shiga Yajin Aikin Gargadi Na Wata 1
Bayan tattaunawa mai tsayi wadda Ƙungiyar Malaman Jami'a, ASUU ta yi tun daga ranar Asabar kawo safiyar Litinin din nan, shugabancin kungiyar ya amince da shiga yajin aikin gargadi na wata daya domin sanya gwamnati ta aiwatar da!-->…
ASUU Za Ta Baiyana Matsayarta A Yau Litinin Kan Tsunduma Yajin Aiki
Ana tsammanin Kungiyar Malaman Jami'o'i, ASUU, za ta baiyana matsayarta a yau Litinin kan ko za ta tsunduma yajin aiki.
Mambobin Kwamitin Zartarwar Kungiyar sun yi ta tattaunawa kan wannan batu tun ranar Asabar.
Mambobin Kwamitin da!-->!-->!-->!-->!-->…
Jihar Delta Ta Rufe Makaranta Bayan Malami Ya Zane Dalibi Dan Wata 19 Ya Mutu
Gwamnatin Jihar Delta da ke Kudu maso Kudancin Najeriya ta rufe makarantar Arise and Shine Nursery and Primary School, Asaba bayan zargin malamin makarantar da zane dalibi dan wata 19 da haihuwa, dukan da yai sanadiyyar mutuwar dalibin.
!-->!-->!-->…
Sama Da Shekaru 13 Ba A Yiwa Albashinmu Gyara Ba – ASUU Reshen ATBU
Kungiyar Malaman Jami'o'i, ASUU ta ce, Gwamnatin Tarayya ba ta yi gyara ga albashin malaman jami'o'i batsawon sama da shekaru 13 tun bayan yarjejeniyar 2009.
Shugaban Kungiyar ASUU reshen Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa, ATBU, da ke!-->!-->!-->…
ASUU Na Tattaunawa Kan Hukunci Na Karshe Game Da Shiga Yajin Aiki
Shugabannin Kungiyar Malaman Jami'o'i, ASUU na fara zaman kwanaki biyu a yau, a Jami'ar Lagos da ke Akoka domin yanke hukunci na karshe game da batun shiga yajin aiki da ya ki ci ya ki cinyewa.
Kungiyar ASUU za ta yanke hukuncin karshe!-->!-->!-->…
Yanda Matasa 3 ‘Yan Jiha Daya Suka Sami 1st Class A Nursing Science A ABU, Zaria
Sashin Koyon Ilimin Aikin Jinya na Jami'ar Ahmadu Bello, ABU da ke Zaria, mutane uku kadai ya fitar masu matsayin digiri mafi daraja wato first class kuma dukkanninsu 'yan Jihar Bauchi ne.
Wakilin THE NATION ya rawaito cewar, nasararsu!-->!-->!-->…
ASUU Reshen SLU Kafin Hausa Ta Zargi Gwamnatin Tarayya Da Ingiza Kungiyar
Kungiyar Malaman Jami'oi reshen Jami'ar Sule Lamido da ke Kafin Hausa a Jihar Jigawa ta zargi Gwamnatin Tarayya da kokarin ingiza kungiyar shiga yajin aiki.
Kungiyar ta baiyana hakan ne a takaradar da ta rabawa manema labarai wadda!-->!-->!-->…
Ministan Kwadago Ya Zargi ASUU Da Kokarin Makalawa Gwamnati Laifi
Ministan Kwadago da Samar da Aikin Yi, Dr. Chris Ngige ya zargi malaman jami'a da makala son zuciyarsu a kan Gwamnatin Tarayya domin su sami tausayawar 'yan kasa kan shirinsu na shiga yajin aiki.
Dr. Ngige ya ce, gwamnati tana cika!-->!-->!-->…
BUK, FCE Kano Da COE Minna Zasu Fara Sabin Kwasakwasai
Hukumar Kula da Jami’o’i ta Kasa, NUC ta amince da fara karatun sabon kwas a Jami’ar Bayero da ke Kano, BUK, inda jami’ar za ta fara gabatar da BA Shariah.
Haka kuma baya da BUK, Hukumar ta amince da kwasakwasai 11 da kwalejojin ilimi!-->!-->!-->…
Hukumar JAMB Ta Canza Ranar Fara Rijistar UTME Da DE
Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami'a, JAMB ta canza ranar fara rijistar jarabawar UTME da DE na shekarar 2022 zuwa 19 ga Fabarairu.
Wannan ya zo ne, awanni 24 bayan hukumar ta tabbatar da cewar ba za ta canza lokacin ba!-->!-->!-->…
JAMB Ta Kirkiro Guraren Yin Rijista Da Kai Ga Masu UTME Da DE
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’a, JAMB ta kirkiro da guraren yin rijista da kai a Abuja da Lagos ga masu shirin yin rijistar jarabawar JAMB da cike DE a shekarar 2022.
Hukumar JAMB ta ce, tsarin a idan aka gudanar da shi zai kawo!-->!-->!-->…