Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Education
A Shirye-Shiryen Shiga Yajin Aiki, ASUU Ta Dage Yin Karatu Na Kwana Daya
Reshen Kungiyar Malaman Jami'a na Jami'ar Bayero da ke Kano, BUK ya aiyana ranar Litinin, 7 ga watan Fabrairu a matsayin ranar da ba za ai karatu ba a jami'ar.
Jaridar DailyTrust ta rawaito cewa, kungiyar za tai amfani da ranar domin!-->!-->!-->…
JAMB Ta Kara Yawan Maddodi (Subjects)
Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami'a, JAMB ta karo maddodi (subjects) 2 cikin maddodin da take da su a baya a matsayin maddodin UTME a bana.
Sabbin maddodin sune: Computer Studies da kuma Physical and Health Education.
!-->!-->!-->!-->!-->…
JAMB Ta Canza Lokacin Jarabawa, Ta Kara Yawan Lokacin Rijista
Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a, JAMB, ta sanar da sabbin ranakun rubuta jarabawar ta shekarar 2022.
Dr Fabian Benjamin, Daraktan Hulda da Jama’a na Hukumar ne ya sanar da hakan a mujallar hukumar ta sati-sati.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Majalissar Kano Ta Bukaci Gwamnatin Kano Ta Gina Polytechnic A Rogo
Majalissar Jihar Kano ta bukaci gwamnatin jihar da ta gina reshen makarantar Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano (Kano State Polytechnic) a karamar hukumar Rogo da ke jihar.
Wannan ya biyo bayan kudirin da dan majalissar jihar mai!-->!-->!-->…
Shirin Gwangwaje Dalibai Mata Da Kekuna Na Sanata Ibrahim Hassan Hadejia
A ranar Laraba 19, ga watan Janairun shekarar 2022, Dan-majalissar Dattawa mai wakiltar Mazabar Majalissar Dattawa ta Jigawa ta Gabas, Ibrahim Hassan Hadejia ya kaddamar da shiri na musamman domin saukakawa yara mata zuwa makarantu daga!-->…
Gwamnatin Kano Ta Dakatar Da Lasisin Makarantu Masu Zaman Kansu
Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da lasisin dukkan makarantu masu zaman kansu har sai an tantance su.
Kwamishinan Ilimi na Kano, Sanusi Said Kiru ne ya sanar da hakan a yayin ganawa da manema labarai.
Lamarin na zuwa ne yayin da aka!-->!-->!-->!-->!-->…
JAMB Ta Sanar Da Ranar Fara Rijistar UTME Da DE Na Shekarar 2022
Daga: Haruna A Bultuwa
Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a, JAMB a yau Litinin ta sanar da cewa za a fara rijistar jarabawar JAMB da DE na bana a ranar 12 ga watan Fabarairu, 2022.
Hukumar ta sanar da hakan ne a!-->!-->!-->!-->!-->…
Sule Lamido University Na Daukar Masu Son Shiga Karatun IJMB
Daga: Abdurrahman Zubairu
Me Ake Nufi Da IJMB?
Haruffan IJMB na nufin Interim Joint Matriculation Board, matakin karatu ne na gaba da Sakandare wanda Ma’aikatar Ilimi ta Kasa ta sahhalewa Jami’ar Ahmadu Bello dake Zariya ta dinga!-->!-->!-->!-->!-->…
Kungiyar Dalibai ta Kasa ta Gargadi Gwamnatin Tarayya kan Cire Tallafin Mai
Kungiyar Daliban Najeriya ta Kasa, NANS, ta gargadi Gwamnatin Tarayya da kar ta aiwatar da shirinta na cire tallafin mai tare da kara kudin albarkatun mai a kasar.
A jawabin da kungiyar ta saki jiya Juma'a, daga shugabanta na Zone D,!-->!-->!-->…
Matashin da ya Samu ‘A’ 8 a WAEC ya Kammala Jami’a da First Class
Wani matashi dan Najeriya mai suna Olowookere Victor Oluwaferanmi, ya bayyana irin nasarorin da ya samu a harkar karatunsa.
Victor ya bayyana nasarorin ta yanar gizo, inda ya tura sakon Twitter na hotonsa da hoton sakamakon WAEC dinsa!-->!-->!-->…
Gbajabiamila Ya Gabatar Da Kudirin Baiwa Dalibai Bashi Marar Ruwa
Kakakin Majalissar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya yi kira da samar da Bankin Ilimi a Nigeria wanda zai samarwa daliban manyan makarantu bashi marar ruwa domin a samu gudanar da biyan kudin karatu ga kowa da kowa.
Gbajabiamila, ya kuma yi!-->!-->!-->…
An Kaddamar Da Majalissun Gudanarwar Makarantun Kimiyya Da Fasaha 8 Da Kwalejojin Ilimi 6
Daga: Haruna Ahmad Bultuwa
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da Majalissun Gudanarwar sabbin kwalejojin fasaha da kwalejojin ilimi guda takwas a kasar nan.
Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu ne ya gudanar da aikin ta hannun Karamin!-->!-->!-->!-->!-->…
Khadija University Majia Ta Yi Ragi Na Musamman Ga Daliban Jigawa Da Kano
Gidauniyar Tunawa da Mallam Adamu Majia ta amince da bayar da tallafin karatu na kashi 50 cikin 100 ga dalibai ‘yan asalin jihar Jigawa da suka cancanci karantun digiri na farko a Khadija University, Majia.
Haka kuma, Gidauniyar ta kuma!-->!-->!-->…
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Gwamna Badaru Kan Musabakar Al-Kur’ani
Zuwa ga jaridar TASKAR YANCI. Ku temaka ku wallafamin wannan wasika tawa, ta yanda za ta isa ga Mai Girma Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Muhammad Badaru Abubakar.
Shimfida
Mai Girma Gwamna Muhammad Badaru Abubakar, Gwamnan Jihar!-->!-->!-->!-->!-->…
Duk Da Kalubale Ban Gajiya Wajen Cika Burin Matasan Mazabata Ba – Magaji Da’u Aliyu
Samar da Federal College of Education (Special), Birnin Kudu, Jihar Jigawa ya zama gagarumin abin farinciki ga al’ummar yankin gaba daya.
Engr. Magaji Da’u Aliyu, wanda yai sanadiyyar samuwar kwalejin, ya ce mutanen jihar Jigawa suna!-->!-->!-->…
Jarabawar JAMB Ta 2022 Za Ta Iya Makara Saboda NIN Da Sauran Matsaloli
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’a, JAMB ta bayyana cewa, yin rijistar jarabawar JAMB na shekarar 2022 ba zai samu da wuri ba saboda matsalolin da suka fi karfinta.
Hukumar ta kuma kare kudirinta na amfani da shaidar zama dan kasa,!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ba Ta Mutunta Yarjejjeniyar Mu – ASUU
Reshen Kungiyar ASUU na yankin Kano, wanda ya hada da jami’o’in gwamnati da ke jihar Kano, Kaduna da Jigawa ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ba ta mutumta duk yarjejjeniyar da akai da ita.
A takardar bayan taron da Ko’odineta na!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ba Ta Cika Alkawarin ASUU Ba Yayin Da Wa’adin Da ASUU Ya Bayar Ya Kare
Gwamnatin Tarayya ta fara shirye-shiryen kare tunduma yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i, ASUU tai alkawarin shiga bayan karewar wa’adin sati ukun da ta bayar ya kare.
A ranar Lahadin jiya ne wa’adin da ASUU ta bayar ya kare, inda!-->!-->!-->…
Kaduna Za Ta Kori Malaman Makaranta 233 Saboda Takardun Bogi
Jihar Kaduna ta sanar da cewa za ta kori malaman makaranta 233 wadanda suka gabatar da takardun bogi daga aiki.
Shugaban Hukumar Ilimi Matakin Farko na jihar, Alhaji Tijjani Abdullahi ne ya bayyana hakan a lokacin da yake yiwa manema!-->!-->!-->…
Wata Kungiya A Hadejia Ta Shirya Taron Wayar Da Kan Masu Amfani Da Kafafen Sada Zumunta
Kungiyar sa kai ta matasa masu kishin kasar Hadejia mai suna Hadejia Youth Volunteers Association, HAYVA ta shirya taron wayar dakan matasa masu amfani da kafafen sada zumunta na zamani a dakin taro na UBJ Mall dake cikin garin Hadejia.
!-->!-->!-->…