Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Education
ASUU Ta Daidaita Da Gwamnatin Tarayya
Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU, da Gwamnatin Tarayyar Najeriya sun cinma matsaya bayan samun shiga tsakanin da Kakakin Majalissar Wakilai, Femi Gbajabiamila.
An samu daidaiton ne a zaman sasanton da aka gudanar a Majalissar Tarayya yau!-->!-->!-->…
Jigawa Za Ta Gina Tsangayar Koyon Likitanci A Sule Lamido University
Daga: Kabiru Zubairu
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammadu Badaru Abubakar ya bayyana cewa, shirye-shirye sun kammala domin fara gina tsangayar koyon likitanci a jami’ar jihar ta Sule Lamido University da ke Kafin Hausa.
Gwamnan ya bayyana!-->!-->!-->!-->!-->…
Sarkin Kano Mai Murabus, Sunusi Na Yin Karatun Digirin Digirgir A London
Sarkin Kano Sunusi Lamido Sunusi mai murabus, ya koma aji a matsayin dalibi mai karatun digirin digirgir a fannin Shari’ar Musulunci a Jami’ar London da ke Birtaniya.
Sarki Sunusi wanda ya baiyana hakan ga jaridar editan PREMIUM TIMES a!-->!-->!-->…
Isalamiyya Ta Gabatar Da Saukar Al-Kur’ani Ga Dalibai 80 A Hadejia
Daga: Kabiru Zubairu
A yau Laraba, makarantar Harizimiyya Islamiyya Li Tahfizil Kur'an, Hadejia ta gabatar da saukar karatun Al-Kur'ani ga dalibai 80 wadanda suka hada da dalibai maza 9 da kuma mata 71.
Cikin manyan bakin da suka!-->!-->!-->!-->!-->…
Malaman Makaranta Na Darawa A Kano Da Jigawa
A wani bincike da jaridar Daily Trust ta buga ranar Asabar, ta gano cewa sabanin wasu jihohin a Najeriya da ke fama da matsalar kasa biyan malaman makaranta albashinsu, jihohin Kano, Jigawa, Katsina, Lagos, Ekiti da ma wasu jihohin!-->…
Jigawa Ta Samu Karin Makarantun Gwamnatin Tarayya 2
Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari ya amince da kirkirar sabbin makarantun Gwamnatin Tarayya guda 2 a jihar Jigawa.
Sanarwar amincewar ta fito ne daga Mai Taimakawa Shugaban na Musamman a kan Harkokin yada Labarai, Malam Garba Shehu a!-->!-->!-->…
Najeriya Zata Bayar Da Naira 150,000 Da 100,000 Ga Dalibai Duk Shekara
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da bayar da tallafi ga daliban da ke karatun digiri a fannin ilimi (education) da kuma masu karatun NCE.
Gwamnatin ta sanar cewa, za ta bayar da Naira 150,000 ga dalibai masu karatun digiri a fannin!-->!-->!-->…
Jigawa Na Kokarin Cike Gibin Malamai 9000 – Mai Temakawa Gwamna Badaru
Shugaban Kungiyar Malaman Makaranta (NUT) reshen jihar Jigawa, Mal. Abdulkadir Yunusa ya koka game da matsalar karancin malamai da jihar Jigawa ke fuskanta.
Shugaban ya yi jawabin ne ga manema labarai a Dutse ranar Talata a wani bangare!-->!-->!-->…
Buhari Ya Amince Da Fara Biyan Sabon Tsarin Albashin Malaman Makaranta
Karamin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba, ya ce malamai za su fara more sabon tsarin albashin da Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi alkawari, daga watan Janairun shekarar 2022.
Nwajiuba ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis a Abuja!-->!-->!-->…
Kungiyar Malamai Ta Kasa NUT Reshen Jigawa Ta Zabi Sabbin Shugabanni
Daga: Abubakar Muhammad
Kungiyar Malamai ta Kasa NUT, reshen jihar jigawa ta zabi sabbin shugabannin da zasu ja ragamar kungiyar na tsawon shekaru 4.
A gun taron gwamna Muhd Badaru Abubakar wanda ya samu wakilcin mai bayarda shawara!-->!-->!-->!-->!-->…
Jami’ar Bayero Ta Kara Yawan Kwanakin Hutu
Hukumar Gudanarwar Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) ta fitar da sanarwar kara yawan kwanakin hutun dalibai a zamanta na 392 wanda aka gudanar ranar Larabar da ta gabata.
A cewar Malam Jamil Ahmad Salim, Mai Rikon Kujerar Rijistaran!-->!-->!-->…
Matar Osinbajo Ta Yi Kira Kan Tallafawa Ilimin Yara Mata
Matar mataimakin shugaban kasa, Misis Dolapo Osinbajo, ta jaddada bukatar samun isasshen saka jari a ilimin yara mata don taimakawa wajen magance kalubale a cikin al'umma.
Misis Osinbajo ta bayyana hakan ne a cikin jawabinta a ranar!-->!-->!-->…