Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Health
Hukumar Lafiya Ta Gargadi Mutane Kan Shan Wani Maganin Tari Na Indiya
Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, ta ce an gano wasu tarin jabun magungunan tari da Indiya ta yi a tsibirin Marshall da ke Micronesia.
WHO ta ce gwajin maganin tarin mai suna Guaifenesin TG wanda kamfanin haɗa magunguna na QP Pharmachem!-->!-->!-->…
Zazzabin Lassa Ya Watsu Cikin Jihohi 26 Na Najeriya, Ya Kashe Mutane 151
Mutuwa a sanadiyyar zazzabin Lassa a Najeriya ta karu a bana zuwa 151 daga 148, kamar yanda Hukumar Kare Yaduwar Cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sanar.
A rahotonta na mako na 14, NCDC ta ce, an samu rahoton kamuwa da zazzabin Lassa 869!-->!-->!-->…
Me Yasa Wasu Ke Yawan Jin Bacci?
Daga: CRI HAUSA
Masu karatu, ko kuna jin bacci bai ishe ku ba duk da cewa kun dauki lokaci mai tsawo kuna yin baccin? Kwanan baya masanan kasar Jamus sun bayyana wasu dalilai guda 8 da kan sa wasu jin bacci ba ya isar su.
Da farko,!-->!-->!-->!-->!-->…
Jure Ƙishi Ba Juriya Ba Ce Gangancin Jefa Kai Cikin Matsalar Ƙoda Ne
Daga: Sama’ila Bature Jahun
Masana kiwon lafiyar ƙoda sun bayar da shawarar shan tsabtataccen ruwa aƙalla lita 2 zuwa 3 a kowace rana. Wato lita 2 (pure water 4) zuwa 3 (pure water 6) shi ne mafi ƙarancin ruwan da mutum ya kamata ya sha!-->!-->!-->…
Amfanin Zogale Ga Fatar Dan Adam
Daga: Hafsat Abubakar Sadiq
Wani lokaci abubuwa masu girma sukanzo a karamar suffa, kamar dai zogale, da ya kasance ƙananan ganye mai tarin albarka da kara lafiya. Kazalika ba kadai ganyen bane mai amfani, kowanne ɓangare na wannan!-->!-->!-->…
Yanda Za A Dakile Tare Da Kandagarkin Zazzabin Cizon Sauro A Duniya (I)
Ranar 25 ga watan Afrilu ta ko wace shekara, rana ce ta dakile da kandagarkin ciwon zazzabin sauro ta duniya.
Ciwon zazzabin cizon sauro, mummunan ciwo ne da ke yaduwa tsakanin mutane sakamakon samun kwarin plasmodium a jikin dan Adam.!-->!-->!-->…
Majalisar Wakilai Zata Tilastawa Likitoci Aikin Shekaru 5 A Kasa Kafin Barin Najeriya
Wani kudirin doka da ke kokarin hana ‘yan Najeriya wadanda suka koyi aikin likitanci a kasar damar zama cikakkun likitoci har sai bayan sun yi wa kasar aiki na tsawon shekaru biyar ya tsallake karatu na biyu a jiya Alhamis.
Wannan na a!-->!-->!-->…
Shugaban Kasa Mai Jiran Gado, Tinubu, Ya Hana Makusantansa Amfani Da Waya Don Kar Su Tona Asirin…
Shugaban Kasa mai Jiran Gado a Najeriya na Jam’iyyar APC, ya hana mataimakansa da masu kai masa ziyara amfani da wayoyin da ba a amince da su ba a Kasar France don gudun kar a tona asirin karfin jinyar da yake ciki in ji SaharaRepoters.
!-->!-->!-->…
An Samu Masu Dauke Da Kwalara Su 447 A Jihohi 6 Na Najeriya – NCDC
Hukumar Kare Yaduwar Cututtuka Ta Najeriya, NCDC, ta ce, cikin mako biyar kacal, jihohi 6 na Najeriya sun sanar da samun masu dauke da cutar kwalara har mutane 447.
Jihohin sun hada da Cross River mai mutane 397, Zamfara mai mutane 25,!-->!-->!-->…
Minshari Yana Hana Mai Yinsa Samun Wadataccen Bacci
Ranar 21 ga watan Maris a kowace shekara, rana ce ta yin bacci ta duniya. Masana suna ganin cewa, yin minshari ba ya nufin yin bacci mai zurfi, a’a kila akwai hadarin tsayawar numfashi a lokacin bacci, tare da haifar da ciwon jijiyoyin!-->…
Yanda Za A Temakawa Jarirai Su Yi Bacci
Kullum gazawa wajen taimakawa jarirai su yi bacci, yana addabar iyayen da suka haihu ba da dadewa ba. Sabon nazari da aka gudanar a kasar Japan ya bayyana cewa, yayin da jarirai suke kuka, suka kasa yin bacci, rungumar su tare da yin!-->…
Masu Juna-Biyu Na Fuskantar Karancin Abinci A Kasashe Matalauta – Majalissar Dinkin Duniya
Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, ya ce adadin mata da 'yan matan da ke da juna-biyu waɗanda ke fuskantar ƙarancin abinci mai gina jiki ya ƙaru da kashi 25 cikin 100 a ƙasashe matalauta kamar Somaliya da!-->…
Yanda Za A Kare Matasa Da Kananan Yara Daga Kasa Ganin Abubuwa Masu Nisa (II)
Masu karatu, a cikin shirinmu da ya gabata, na gabatar muku wasu shawarwari dangane da yadda ake kare matasa da kananan yara daga kasa ganin abubuwa masu nisa, alal misali, a kula da yanayin zama yayin da ake karatu ko rubutu, a kaurace wa!-->…
‘Yan Najeriya Miliyan 113 Ba Su Da Bandaki, Yayin Da Mutane Miliyan 48 Ke Bahaya A Waje
An bayyana Najeriya a matsayin kurar baya wajen anfani da bandaki a duniya, duba da alkaluman da ake da su, abin da ya sa ake da bukatar wayar da kai da kuma kara saka kudade a bangaren.
Kolawole Banwo, kwararren masanin muhalli kuma!-->!-->!-->…
Yanda Za A Kare Matasa Da Kananan Yara Daga Kasa Ganin Abubuwa Masu Nisa? (I)
A shekarun baya, yawan matasa da kananan yara masu fama da matsalar kasa ganin abubuwa masu nisa na ta karuwa a duk fadin duniya. Tun bayan barkwar annobar cutar COVID-19, lokacin motsa jiki a wajen daki da kuma lokacin koyon ilmi ta!-->…
Mene Ne Illolin Ciwon Sukari? Ta Yaya Za A Yi Rigakafi Da Shawo Kan Ciwon?
Ranar 14 ga watan Nuwamba, rana ce ta ciwon sukari ta MDD. A shekarun baya-bayan nan, yawan masu kamuwa da ciwon sukari yana ta karuwa, kana karin matasa sun kamu da cutar, lamarin da ya jawo hankali sosai. MDD ta sha yin kira ga!-->…
Jamus Ta Kirkiro Injin Kyankyashe Jajirai
Kasar Jamus ta kirkiro wani inji da zai rika raino tare da kuma kyankyasar jarirai irinsa na farko a duniya.
Sunan injin ‘Ecto Life’ kuma zai samar da duk wani abu da jariri yake bukatar a cikin mahaifiyarsa har ma da kari.
An shafe!-->!-->!-->!-->!-->…
Karamar Hukuma A Jigawa Ta Magantu Kan Mutuwara Yara Biyu A Sansanin ‘Yan Gudun Hijira
Karamar Hukumar Ringim a Jihar Jigawa ta magantu kan mutuwar yara biyu a daya daga sansanin ‘yan gudun hijirarta saboda karancin abinci.
Shugaban Karamar Hukumar, Shehu Sule Udi ne ya bayyana hakan lokacin da yake rarraba gudunmawar!-->!-->!-->…
NCDC Ta Gargadi ‘Yan Najeriya Game Da Hadarin Bullar Cutar Ebola
Hukumar kula da cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta sabunta gargadi ga ‘yan Najeriya game da yiwuwar samun bullar cutar Ebola a sassan kasar dai dai lokacin da ake ganin tsanantar ta a Ebola.
Alkaluman da NCDC ta fitar ta ce zuwa!-->!-->!-->…
Yanda Za A Magance Matsalar Zagwanyewar Likitoci A Najeriya
Shugaban Kungiyar Likitoci ta Najeriya, NMA, na Jihar Oyo, Wale Lasisi ya yi kira ga gwamnati da ta baiwa likitoci kudade domin magance zagwanyewarsu.
Lasisi ya yi wannan kiran ne a Ibadan a jiya Talata, a lokacin bude Satin Litikitoci!-->!-->!-->…