Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Health
Ta Yaya Cutar Kyandar Biri Ta Yadu Tsakanin Mutane?
Cikin shirin da ya gabata, na yi karin bayani kan mene ne cutar kyandar biri wato Monkeypox a Turance, wadda ita ce wani nau’in cuta da ke yaduwa daga dabbobi zuwa mutane, kuma ta yi kama da dangin cutar agana wato Smallpox a Turance,!-->…
Me Ce Ce Cutar Ƙyandar Biri?
Tun daga farkon shekarar da muke ciki, kasashe da yankuna 75 sun gabatar wa hukumar kiwon lafiya ta kasa da kasa wato WHO rahotanni kan yadda mutane fiye da dubu 16 suka kamu da cutar Kyandar Biri, ciki had da wasu 5 da suka mutu, wadanda!-->…
Zagwanyewar Ma’aikatan Lafiya A Najeriya: Likita Daya Yana Duba Majinyata 10,000 A Najeriya
Dadaddiyar matsalar zagwanyewar ma’aikata a bangaren kula da lafiyar ‘yan Najeriya ta kara kamari a kasar, inda a yanzu likita daya ke daidai da marassa lafiya 10,000, lamarin da ya saba da bukatar Hukumar Lafiya ta Duniya na likita daya!-->…
Likitocin Asibitin FMC Owo Sun Shiga Yajin Aiki Saboda Wahala
Mambobin Kungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa na asibiti Federal Medical Center da ke garin Owo a Jihar Ondo sun fara yajin aikin gargadi na sati biyu saboda wahalar da ma'aikata ke sha a asibitin.
An rawaito cewa, likitocin sun dakatar!-->!-->!-->…
Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutane 3 Ta Kuma Rusa Gidaje 495 A Kano
Akalla mutane uku ne suka rasa rayukansu sannan gidaje 495 suka rushe biyo bayan mamakon ruwan sama a Karamar Hukumar Ajingi ta Jihar Kano.
Shugaban Hukumar Kula da Bukatun Gaggawa na jihar, Saleh Jili ne ya bayyana hakan a lokacin da!-->!-->!-->…
Abubuwa Masu Gina Jiki Na Yin Barazana Ga Lafiyar Mutane – Bincike
Wani sabon nazari da jami’ar Queensland ta kasar Australiya ta gudanar ya nuna cewa, abubuwa masu gini jiki da ke kunshe da bitamin daban daban ko kuma sinadaran ma’adinai suna kawo barazana kamar yadda magani ke yi, don haka ya kamata a!-->…
Majinyata Zasu Na Biyan Kuɗin Wuta A Asibitin Jami’ar Ibadan
Hukumar gudanarwar Asibitin Jami'ar Ibadan da ke Jihar Oyo ta sanya ya zama doka cewar, kowanne majinyaci a asibitin sai ya biya kuɗin lantarki naira dubu ɗaya a kullum.
Shugaban sashin mulki na asibitin, Wole Oyeyemi, ya sanar da haka!-->!-->!-->…
Hatsari A Titin Kano Zuwa Kaduna Ya Laƙume Rayuka 600 Da Jiwa Mutane 2,310 Raunuka Cikin Watanni 6
Sama da mutane 600 ne suka mutu sanadiyyar hatsarurruka a kan titin Kano zuwa Kaduna a tsakanin watanin Janairu da Yunin wannan shekara.
Assistant Corps Marshal da ke kula da Yanki na Ɗaya na Hukumar Kiyaye Hatsarurruka ta Ƙasa, Dr.!-->!-->!-->…
Kiwon Dabbobi A Gida Yana Taimakawa Kiwon Lafiyar Kwakwalwar Tsofaffi
Sakamakon nazari da hukumar ilmin cututtukan da suka shafi jijiya ta kasar Amurka ta kaddamar a kwanan baya ya nuna cewa, kiwon dabbobi kamar kare, kyanwa a gida yana taimakawa rage saurin lalacewar kwarewar fahimta ta tsofaffi, don haka!-->…
Cutar Ƙyandar Biri Ta Harbi Mutane 21 A Najeriya
Adadin mutanen da aka tabbatar sun harbu da cutar kyandar biri a Najeriya sun kai mutum 21, ta kuma bulla a jihohin kasar 9, inda ta hallaka mutum guda, tun bayan bullar ta a watan Janairun shekarar nan.
Cibiyar yaki da cututtuka ta!-->!-->!-->…
Gwamnati Ta Yi Watsi Da Dokar Kula Da Lafiyar Yara Kyauta
Gwamnatin Tarayya ta yi fatali da kudurin Dokar Kula da Kafiyar Kananan Yara kyauta a fadin Najeriya.
Ministan Lafiya, Osagie Ehanire, ya ce gwamnati ba za ta iya kula da lafiyar kananan yara a kyauta ba, duba da matsin tattalin arziki!-->!-->!-->…
‘Yan ISWAP Sun Yi Garkuwa Da Ma’aikacin Lafiya A Borno
'Yan kungiyar Islamic State of West African Province, ISWAP, sun yi garkuwa da wani da ake kira da Bulama Geidem wanda yake aiki da General Hospital, Gubio da ke Jihar Borno.
Gwamnatin Jihar Borno ta bakin Kwamishinan Iliminta, Juliana!-->!-->!-->…
Hanyoyi 5 Na Kare Kai Daga Kamuwa Da Ciwon Koda
Ciwon koda, ciwo ne da ke barazana ga lafiyar al'umma a duniya, kuma saboda girmansa ya sa majalisar dinkin duniya ta ware rana domin tunawa da cutar koda ta duniya.
Alkalumma sun nuna cikin mutum 10 a duniya daya daga cikinsu za a same!-->!-->!-->…
Mutune 12 Sun Kone Har Lahira A Kan Titin Kano Zuwa Kaduna
Wani hatsarin taho mu gama a jihar Kano ya jawo mutuwar mutane 12 a dai-dai kauyen Tsamawa da ke yankin Karamar Hukumar Garun Malam.
Mai Magana da Yawun Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano, Saminu Yusif Abdullahi ya baiyana cewa!-->!-->!-->…
BINCIKE: Shiga Damuwa Na Kaiwa Ga Hatsarin Kamuwa Da Ciwon Zuciya, Ciwon Suga
Shiga cikin yanayin damuwa, na iya kara hatsarin kamuwa da ciwon suga kala na biyu (type 2 diabetes) ko da kuwa mutum yana yin rayuwa cikin kulawa da lafiyarsa.
Binciken da aka gudanar a kan ‘yan Birtaniya mutum 300,000, ya gano cewa,!-->!-->!-->…
Tallafin Naira 5,000 Ga Mata 5000 A Jigawa Ya Samu Tsaiko
Bude asusun banki domin karbar tallafin naira 5,000 ga mata masu ciki a jihar Jigawa ya jawo tsaiko ga fara shirin bayar da tallafin.
Mataimakin Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi ne ya baiyana haka lokacin da yake amsa tambayoyin!-->!-->!-->…
NDLEA Ta Kama Miyagun Kwayoyi Na Kimanin Naira Biliyan 2 A Lagos Daga India
Jami'an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi, NDLEA sun kama codeine mai nauyin kilogram 40,250 wanda kudinsa ya haura naira biliyan 2, an shigo da shi a kontenoni guda biyu manya daga kasar India.
Wannan kame ya zo bayan 'yan!-->!-->!-->…
Jihar Lagos Ta Hana Amfani Da Amsakuwwa A Guraren Taruwar Jama’a
A jiya Talata, Gwamnatin Jihar Lagos ta haramta yin amfani da amsakuwwa ko wani sauti mai kara a tashoshin mota domin a rage yawan hayaniyar saututtuka da ke damun al'umma.
Da yake jawabi ga manema labarai, Babban Sakataren Ma'aikatar!-->!-->!-->…
Buhari Ya Ƙaddamar Da Shirin Rage Haihuwa A Najeriya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da sabon tsari kan yawan jama'a don ci gaba mai dorewa a Najeriya.
Shugaban ya ƙaddamar da wannan shiri ne a fadarsa da ke Abuja babban birnin ƙasar.
Shugaban ya ce akwai buƙatar ɗaukar!-->!-->!-->!-->!-->…
FMC Birnin Kudu Zai Kulla Alakar Aiki Da FUD
Daga: Kabiru Zubairu
Sabon Shugaban Asibitin Gwamnatin Tarayya na Birnin Kudu, Federal Medical Center, FMC, Birnin Kudu, Dr. Abdullahi Adamu Atterwahmei ya yi kiran samun hadin guiwa tsakanin FMC, Birnin Kudu da Jami’ar Gwamnatin!-->!-->!-->…