Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Health
Kasashe Matalauta Sun Yi Watsi Da Tallafin Alluran Korona Fiye Da Miliyan 100
Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce cikin watan da ya gabata, kasashe matalauta sun yi watsi da allurar rigakafin cutar Korona sama da miliyan 100 da gidauniyar COVAX ke rabawa, saboda yadda allurar ke daf da!-->…
‘Yan Najeriya 395 Sun Kamu Da Sabuwar Samfurin Cutar Polio
Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko ta Kasa, (The National Primary Healthcare Development Agency, NPHCDA) ta tabbatar da cewa mutane 395 ne suka kamu da nau’in cutar polio da ake kira da Circulating Mutant Poliovirus Type 2 (cMPV2)!-->…
Kaso 4.2 Cikin 100 Kawai Aka Gama Yiwa Rigakafin Korona A Najeriya
Alkaluma sun nuna cewa, kawo yanzu kaso 4.2% kawai aka gama yiwa rigakafin Korona a Najeriya duk da kiraye-kiraye da kuma dokokin da gwamnatoci ke sa wa don ganin an wuce hakan.
Wadannan alkaluma sun kuma nuna cewa, a dai-dai ranar!-->!-->!-->…
WHO Ta Roki Soke Bikin Kirsimati Don Dakile Yaduwar Omicron
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta roki jama’a da su soke shagulgula ko kuma tafiye-tafiyen da suka tsara a lokutan bukukuwan Kirsimati da sabuwar shekara saboda tsanantar nau’in corona na Omicron da ka iya kara tsananta a irin wannan lokaci.!-->…
Karamar Hukuma Za Ta Hana Ma’aikata Albashi Saboda Rigakafin Korona A Jigawa
Majalissar Karamar Hukumar Garki da ke jihar Jigawa ta bayar da umarnin rike albashin duk ma’aikacin da ba aiwa rigakafin korona ba.
Shugaban Karamar Hukumar Garki, Alh. Mudassir Musa ne ya bayar da umarnin ne a lokacin kaddamar da!-->!-->!-->…
Birtaniya Ta Cire Najeriya Daga Jerin Kasashen Da Ba Za Su Shigeta Ba
Gwamnatin Kasar Birtaniya a ranar Talatar nan ta ce dukkanin kasashe 11 ciki har da Najeriya za su fita daga jerin kasashen daga aka harmtawa shiga kasar daga karfe 4 na safiyar Laraba.
Kasashen Angola, Botswana, Eswatini, Lesotho,!-->!-->!-->…
Buhari Ya Nada Atterwahmie Shugabancin FMC Birnin Kudu
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Dr. Adamu Abdullahi Atterwahmie a matsayin shugaban asibitin gwamnatin tarayya, FMC, Birnin Kudu.
Nadin Atterwahmie ya fara aiki daga ranar 23 ga watan Nuwamba na shekarar 2021 kuma zai!-->!-->!-->…
An Yi Kira Ga ‘Yan Jigawa Da Su Kula Da Kayayyakin Da Suke Siya
Daga: Abubakar Tahir Hadejia
Shugaban Hukumar Kula da Ingancin Kaya ta Kasa (SON), Reshen Jihar Jigawa Sunday Musa Galadima yayi kira ga al'umma musamman ƴan kasuwa da suke shigo da kayan jabu daga kasashen waje suke sayarwa al'umma da!-->!-->!-->…
Nau’in Omicron Na Iya Canza Yanayin Yaki Da Cutar Korona – Ghebreyesus
Babban daraktan Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya bayyana cewa, wasu daga cikin siffifon nau'in Omicron, ciki har da yaduwarsa a duniya, da kuma yadda yake yawan sauyawa, sun nuna cewa, nau’in zai iya yin babban!-->…
Majalissar Wakilai ta Amince Da Kudirin Kulawa Da Lafiyar Yara Kyauta
Majalissar Wakilai ta Najeriya ta amince da kudirin dokar da zai tilasta gwamnatin tarayya samar da kiwon lafiya ga kananan yara kyauta a Najeriya a karatu na biyu.
Kudirin dokar da dan majalissar wakilai daga jihar Kebbi, Bello Kaoje!-->!-->!-->…
Davido Ya Ce Abokansa Sun Tara Masa Sama Da Naira Miliyan 100 A Rana Daya
Daga: BBC Hausa
Fitaccen mawakin Najeriya Davido Adeleke ya ce ya tara sama da naira miliyan 100 a rana ɗaya da abokan arzikinsa suka tura masa.
Mawakin ya nemi abokansa ne kowannensu ya aika masa naira miliyan ɗaya kafin zagayowar!-->!-->!-->!-->!-->…
Chaina Za Ta Samar Da Karin Rigakafi Ga Kasashe Masu Tasowa
Daga: CRI Hausa
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin Wang Wenbin, ya ce a nan gaba, kasar Sin za ta ci gaba da rungumar manufar gina al’ummar duniya mai makomar bai daya ta fuskar kiwon lafiya, ta hanyar aiwatar da matakai daki daki,!-->!-->!-->…
Jigawa Ta Warewa Asibitin Kwararru Na Birnin Kudu, Kazaure Da Hadejia Biliyan 2
Daga: Kabiru Zubairu
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware Naira Biliyan 12.7 a kudirin kasafin kudin shekarar 2022 domin aiyuka a fannin lafiyar jihar.
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ne ya bayyana hakan a jawabin da ya gabatar ga ‘yan!-->!-->!-->!-->!-->…
Zulum Ya Yi Baddabami, Ya Kama Ma’aikatan Lafiya Na Cutar Majinyata A Wani Asibiti
Daga: DailyTrust
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya yi baddabami, ya kai ziyara wasu cibiyoyin samar da lafiya a ranar Alhamis din nan, inda ya kama wasu ma’aikata na karba tsakanin Naira 8,000 da Naira 10,000 daga marassa!-->!-->!-->…
Tarin Fuka Ya Ninku A Duniya, Inda Yake Kashe Mutane 4100 A Kullum
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce ana samun karuwar wadanda ke kamuwa da cutar tarin fuka wato TB da adadi mai yawa da ba a taba ganin irinsa ba cikin fiye da shekaru 10 da suka gabata.
RFI Hausa ta rawaito cewa, hukumar WHO, a cikin!-->!-->!-->…
Za A Hana Ma’aikatan Da Ba Su Karbi Rigakafin Korona Ba Zuwa Wajen Aiki A Najeriya
Shugaban Kwamitin Shugaban Kasa kan Yaki da Cutar Korona, Boss Mustapha, ya ce duk wani ma’aikacin Gwamnatin Tarayyar Najeriya da bai da shedar rigakafin korona ko gwajin da aka yi da bai wuce awanni 72 ba, za a hana shi shiga wajen!-->…
Karo Na Farko Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Amince Da Rigakafin Zazzabin Maleriya
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta amince da rigakafin zazzabin cizon sauro (malaria) karo na farko a tarihi.
Kwararru a hukumar ta WHO sun bayyana cewa, rigakafin za ta temaka wajen ceto dubannan mutane duk shekara.
An samu nasarar!-->!-->!-->!-->!-->…
Kwanaki 3 Babu Wanda Ya Mutu Dalilin Korona A Najeriya
A Talatar nan Hukumar Hana Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta sanar a shafinta cewa mutane da suka mutu dalilin Korona yana nan a 2,723.
Hukumar ta kuma sanar da cewa, an sallami mutane 194,167 wadanda suka kamu da cutar, yayinda mutane!-->!-->!-->…
Najeriya Za Ta Bayar Da Hutun Kwana 14 Ga Mazajen Da Matansu Suka Haihu
Daga: Kabiru Zubairu
Majalissar Zartarwa ta Najeriya Federal Executive Council (FEC), ta amince da bayar da kwanaki 14 ga mazajen da matansu suka haihu domin samun damar kulawa da jariran da suka haifa ko suka karba domin riko.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Likitocin FMC Birnin Kudu Sun Nuna Goyon Baya Ga Dr Usman Sanusi Usman
Daga: Kabiru Zubairu
Kungiyar Ma’aikatan Lafiya (Nigerian Medical Association (NMA) reshen asibitin Federal Medical Center, Birnin Kudu ta bayyana bukatar samun kwararre kuma wanda ya san matsalolin asibitin domin jagorantar asibitin.
!-->!-->!-->!-->…