Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Health
Ingila Ta Dau Likitoci ‘Yan Najeriya 353 Aiki Cikin Kwanaki 100
Akalla likitocin Najeriya 353 aka yiwa rajista don yin aiki a Ingila cikin kwanaki 100 da suka gabata.
Binciken da aka gudanar a yanar gizo na General Medical Council wadda ke ba da lasisi da kuma rijistar kwararrun likitoci a!-->!-->!-->…
CIWON SIKILA: Wata Kungiya Ta Ba Da Shawarar Yin Gwajin Jini Kafin Aure
Wata kungiya mai suna, Young Muslims Association of Nigeria (YMAN), ta ba da shawarar yin gwajin jini kafin aure ga ma'aurata.
Kungiyar ta yi wannan kiran ne a cikin wata sanarwa da ta fitar ranar Lahadi a karshen babban taronta na!-->!-->!-->…