Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
History and Culture
Matsalolinmu
Matsalolin da muke ciki a ƙasarnar fa, sun girma a tattauna su a teburin mai shayi, majalissar da ba a warware matsala, sai dai (a yi ta) musu da jayayya. Ina son yin magana, amma kar ku min kallo ta fuskar siyasa.
Bayan matsalar tsaro,!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: Sarauniyar Ingila, Elizabeth Ta Mutu
Sarauniya Ingila Elizabeth ta mutu a yau Alhamis bayan fama da jinya.
Ta rasu ne a Balmoral inda za a mayar da ita London gobe domin yi mata jana'iza.
An haifi Sarauniya Elizabeth ne a ranar 21 ga Afirilu, 1926 a Bruton Street da ke!-->!-->!-->!-->!-->…
Yanda Ake Ci Gaba Da Rushe Guraren Tarihi A Hadejia Domin Mallakawa Wasu Tsiraru
Tabbas duk al’ummar da ba zasu iya kare tarihinsu ba, tamkar rashin sanin kai ne da hangen nesa. Duk al’ummar da bata da tarihi tabbas lokaci zai shafe ta.
Irin wadannan hotunan kusan abubuwan da suka rage kenan a gineginen Turawan!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Bayar Da Hutun Bikin Babbar Sallah Na Kwanaki 2
Domin aiwatar da bukukuwan Babbar Sallar bana, Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Litinin 11 da Talata 12 ga watan Yuli, 2022 a matsayin ranakun hutu.
Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola ne ya sanar da hakan a wata sanarwa da!-->!-->!-->…
Kotun Ƙoli Ta Bayar Da Damar Sanya Hijabi A Makarantun Jihar Lagos
Kotun Ƙoli ta tabbatar da ƴancin ɗalibai Musulmai mata a jihar Lagos na sanya hijabi a makarantu ba tare da tsangwama ko cin mutumci ba.
A hukuncin da mafiya rinjaye na alƙalan kotun ƙolin suka yi a yau Juma'a a Abuja, sun amince da!-->!-->!-->…
BINCIKE: Masu Aure Na Samun Tsawon Rayuwa A Duniya Sama Da Marassa Aure
Wani rahoton da gwamnatin kasar Birtaniya ta kaddamar a kwanan baya ya nuna cewa, a zahiri auren mata ta gari ko namiji na gari yana tsawaita rayuwar namiji ko mace.
Hukumar kididdiga ta kasar Birtaniya ta bayyana cewa, masu nazari sun!-->!-->!-->…
Tarihin Atiku Abubakar Wanda PDP Ta Tsayar Takarar Shugaban Ƙasa
A daren Lahadin nan ne babbar jam'iyyar hamayya a Najeriya, PDP, ta ayyana tsohon mataimakin shugaban ƙasar Atiku Abubakar a matsayin wanda ya lashe zaɓen fitar da gwani na ɗan takarar shugaban Najeriya.
Atiku ya lashe zaɓen ne bayan da!-->!-->!-->…
Tsokaci A Kan ‘Akidar’ Interfaith
Daga: Farfesa Salisu Shehu
Ta hanyar Interfaith Dialogue (Hiwaru Adyan) ne Shari'ah ta tabbata a Constitution din Nigeria. Na ga 'yan uwana almajirai, a dalilin rashin fahimtar turanci da kuma rashin sanin cikakken tarihin Nigeria, har!-->!-->!-->…
Malam Aminu Kano Ya Cika Shekaru 39 Da Rasuwa
Daga: Mansur Ahmed
A takardar barin aikin Malam Aminu Kano da ya rubuta ranar 4 ga Nuwamba 1950: yace “Na hango wani haske a can nesa tsakanin sama da ƙasa. Don haka zan yi kokari in riske shi, ko da a ce ni kadai ne ko ni da wani.”
!-->!-->!-->!-->!-->…
Majalissar Dinkin Duniya Na Son A Haramta Auren Mace Fiye Da 1 A Duniya
Hukumar Kare Hakkin Bil Adama ta Majalisar Dinkin Duniya da Hukumar da ke yaki da cin zarafin da ake yi wa mata na bukatar haramta auren mace sama da guda daya saboda abinda suka kira kare ’yancin mata a duniya.
Alkaluman hukumar sun!-->!-->!-->…
Mutum 9 Sun Mutu, Da Dama Sun Ji Rauni A Jigawa
Mutanen da ba su gaza 9 ba ne suka rasa rayukansu sannan da dama suka ji raunuka a wani rikicin makiyaya da manoma da ya faru a Ƙaramar Hukumar Guri da ke jihar Jigawa.
Jaridar THE NATION ta rawaito cewa, rikicin ya fara ne tun a makon!-->!-->!-->…
An Yiwa Farfesa Sabo Addu’ar Fatan Nasara, Yayinda Yai Alwashin Bunkasa Jami’ar FUT…
Shugaban Jami'ar Fasaha ta Gwamnatin Tarayya da ke Babura na farko, Farfesa Sabo Ibrahim Birnin Kudu ya baiyana aniyarsa ta tabbatar da dora sabuwar jami'ar akan tafarkin cigaba na zamani, domin yin gogayya da sauran takwarorinta.
!-->!-->!-->…
Matashi Ya Yi Yunkurin Kashe Kansa Bayan Budurwarsa Ta Ki Shi
Wani matashi a Kano ya yi yunkurin kashe kansa ta hanyar shan guba saboda mai kudi ya kasa shi a wurin budurwarsa.
Matashin mai shekara 26 wanda dan unguwar Gama da ke Karamar Hukumar Nasarawa ne, ya kwankwadi fiya-fiya ne bayan!-->!-->!-->…
‘Yan Kannywood Sun Yi Zaman Sulhu A Gidan Naziru Sarkin Waka
Rahotannin yanzu yanzu sun bayyana cewar an yi sulhu a tsakanin jaruman Kannywood da suka yi wata yar gajeriyar sa-in-sa a tsakanin su a makon jiya.
Rahotan yace tsofaffin Jaruman Kannywood ɗin Kabiru Mai Kaba da Ibrahim Mandawari da!-->!-->!-->…
Mu Daina Zargi Marar Tushe, Mu Daina Yin Kudin Goro – Nafisat Abdullahi
A ranar Lahadi, 12 ga watan Fabrairun 2022, fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi ta saki wata takarda ta shafin ta na Instagram dangane da rikicin da ya ke ta ballewa a masana’antar Kannywood.
Jarumar ta nuna rashin!-->!-->!-->…
Majalissar Tarayya Na Neman A Baiwa Sarakunan Gargajiya Aiki A Kundin Tsarin Mulki
Shugaban Majalissar Dattawa, Ahmad Lawan ya baiyana cewa za a gabatar da kudiri a Majalissar Tarayya domin sarakuna su samu aikin yi a Kundin Tsarin Mulki.
Ahmad Lawan, wanda yai maganar a yau Asabar a fadar Sarkin Ilorin, Mai Martaba!-->!-->!-->…
Wani Kirista Ya Shiga Musulunci Saboda Kallon Shirin ‘Izzar So’
Wani Kirista da aka baiyana cewa dan asalin jihar Cross River ne ya canja addininsa saboda kallon shirin Hausa mai dogon zango mai suna Izzar So.
Mai shirya shirin kuma jarumi a cikin shirin, Lawan M Ahmad ne ya bayyana haka a shafinsa!-->!-->!-->…
Yanda ‘Almajirai’ Ke Biyan Naira 20 Ko 50 Don Samun Wajen Kwana A Kano
Hukumomi a jihar Kano da ke arewacin Najeriya sun ce sun gano wani gida da ke karɓar N20 zuwa N50 domin bai wa ƙananan yara masu gararamba da mabarata a birnin makwanci.
Rahotanni sun ce almajiran, wadanda ciki har da mata da kananan!-->!-->!-->…
Ya Kamata Mata Su Dinga Bincike Kafin Su Yi Aure – Rukayya Dawayya
Fitacciyar jarumar masana’antar Kannywood a Najeriya, Rukayya Umar Santa, wacce aka fi sani da Rukayya Dawayya, ta shawarci mata da ke shirin yin aure da su rika yin bincike kafin su tsunduma cikin harkar ta aure.
Jarumar wacce ta samo!-->!-->!-->…
Yawancin Igbo Ba Sa Son Ballewa Daga Najeriya – Ohanaeze
Kungiyar kare muradun kabilar Igbo da ke kudu maso gabashin Najeriya, Ohanaeze Ndigbo, ta ce yawancin ‘yan kabilar ba su yarda da akidar aware daga kasar ba.
Shugaban kungiyar Ambassada George Obiozor, wanda ya bayyana haka a wata!-->!-->!-->…