Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
History and Culture
Sarkin Daura Zai Nada Ameachi Dan Amanar Daura
Daga: Haruna Bultuwa
Za a nada Ministan Sufuri Rotimi Ameachi Dan Amanar Daura ranar 5, ga watan Fabarairu na wannan shekarar, saboda gudunmawar da yake bayarwa wajen ci gaban zamantakewa da tattalin arzikin kasar nan.
Daraktan yada!-->!-->!-->!-->!-->…
Buhari Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Iyalan Shonekan
Shugaba Muhammadu Buhari ya je ziyarar ta'aziyya wajen iyalan Marigayi Cif Ernest Shonekan, Tsohon Shugaban Gwamnatin Rikon Kwarya a Najeriya.
Buhari a Gidan Iyalan Shonekan
Buhari, ya ziyarci iyalan marigayin ne a gidansu da ke!-->!-->!-->!-->!-->…
Shugaban FMC Birnin Kudu, Atterwahmie Ya Gana Da Al’ummar Birnin Kudu
Shugaban Asibitin Gwamnatin Tarayya da ke Birnin Kudu (Federal Medical Center, Birnin Kudu), Dr. Adamu Abdullahi Atterwahmie ya ziyarci Fadar Mai Girma Sarkin Kudu, Alhaji Garba Hassan Jibrin domin ganawa da al’ummar Birnin Kudu.
A!-->!-->!-->…
Hukumar Tace Fina-Finan Kano Ta Hana Dora Fina-Finan Kannywood Da Ba A Tace Ba A Youtube
Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jihar Kano da ke Arewacin Najeriya ta ce daga yanzu babu wani fim mai dogon zango da za ta bari a dora a Youtube ba tare da an kai mata ta tace shi ba.
Shugaban hukumar, Isma'il Na'abba Afakallah, ya!-->!-->!-->…
Ernest Shonekan, Tshohon Shugaban Rikon Kwarya A Najeriya Ya Rasu
Cif Ernest Shonekan, Tsohon Shugaban Rikon Kwarya a Najeriya wanda ya gaji shugaban mulkin soji, Janaral Ibrahim Babangida ya rasu.
Shonekan ya rasu ne a Lagos yana dan shekara 85, kamar yanda kafar TVC ta sanar.
Ernest Shonekan, ya!-->!-->!-->!-->!-->…
Waken Ta’aziyyar Dr. Ahmad BUK Daga Saifullahi Dahiru Usman
Rabbi Allah Ar-Rahimu
Rabbi Kai ne Rãhiminmu
Rabbi Kai ne Khãliƙinmu
Mai yawan jin ƙai gare mu
Yau fa ga Bãba gare mu
Har ila yau mãlaminmu
!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Mun Baiwa Yusuf Buhari Sarauta Don Kar Ya Zauna A Abuja Yana Yawo Bayan Karewar Mulkin Babansa –…
Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Umar Farouk, ya yi magana kan hukuncin masarautarsa na baiwa Yusuf dan gidan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari sarauta.
Yusuf Buhari, wanda shi kadai ne da namiji da Allah Ya baiwa Buhari, za a nada shi!-->!-->!-->…
Dan Wasan Hausa Sani Garba SK Ya Rasu A Kano
Sanannen dan wasan Hausa (Kannywood), Sani Garba SK ya rasu yau a garinsu na Kano.
A ‘yan kwanakin nan dai an ta yada labarin mutuwar jarumin a tsakanin masu kallon fina-finan Hausa.
Hakan ya biyo bayan jinyar da yake fama da ita!-->!-->!-->!-->!-->…
Cikakken Jawabin Shugaba Buhari Na Ranar Murnar Cikar Najeriya Shekaru 61
Cikakken jawabin cikin Harshen Turanci:
1. Citizens of Nigeria, it is with full gratitude to God that today, we celebrate Nigeria’s sixty first Independence Anniversary.
2. For 1st of October 1960 to happen, all hands were on deck.!-->!-->!-->!-->!-->…
Masarautar Hadejia Ta Karrama Babandede
Daga: Saifuddin Madachi
An gudanar da bikin karrama tsohon shugaban hukumar shige da fice ta Immigration, Muhammad Babandede, a fadar Mai Martaba Sarkin Hadejia, Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje dake jihar Jigawa.
Muhammad Babandede ya!-->!-->!-->!-->!-->…
Gwamna Ganduje Ya Nada Sabon Sarkin Gaya
Gwamnatin jihar Kano ta fitar da sanarwar nadin Alhaji Aliyu Ibrahim Gaya a matsayin sabon sarkin masarautar Gaya.
Sakataren Gwamnatin Kano, Alhaji Usman Alhaji ne ya ba da sanarwar a gidan gwamnatin jihar.
Ya ce; “Bisa la’akari da!-->!-->!-->!-->!-->…