For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Category

Lead Story

Fintiri Ya Lashe Zaben Gwamnan Adamawa

Hukumar zaɓe a Najeriya ta sanar da Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri a matsayin wanda ya lashe zaɓen jihar Adamawa, wanda ya ƙare cikin taƙaddama. Jami'in sanar da sakamakon zaɓen gwamna na Adamawa, Farfesa Mohammed Mele ya ce Ahmadu Fintiri

JAMB Ta Kara Wa’adin Cike DE

Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a, JAMB, a jiya Litinin ta kara wa’adin cike form na DE na bana da karin sati daya. A jawabin da hukumar ta saki, Mai Magana da Yawun JAMB, Dr. Fabian Benjamin ya ce, an fara rijistar DE

Amfanin Zogale Ga Fatar Dan Adam

Daga: Hafsat Abubakar Sadiq Wani lokaci abubuwa masu girma sukanzo a karamar suffa, kamar dai zogale, da ya kasance ƙananan ganye mai tarin albarka da kara lafiya. Kazalika ba kadai ganyen bane mai amfani, kowanne ɓangare na wannan