Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lead Story
HOTUNA: Shugaba Buhari Ya Yi Bikin Cika Shekaru 80 A Duniya
A ranar Juma’ar da ta gabata ne, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya halarci biki na musamman da aka shirya masa, kwanaki kadan bayan cikarsa shekaru 80 a duniya.
An gudanar da gagarumin bikin ne a Fadar Shugaban Kasa, watanni biyar kafin!-->!-->!-->…
Jihohin Sokoto Da Yobe Sun Lashe Musabakar Karatun Al-Qur’ani Ta Bana
An kammala gudanar da Gasar Karatun Al'Qur'ani ta Bana Karo na 37, wadda aka gabatar a Gusau babban birnin Jihar Zamfara.
Nura Abdullahi Bello daga Jihar Sokoto shine wanda ya samu nasarar zama Gwarzon Shekara na bana, bayan ya samu!-->!-->!-->…
Jigawa Ta Amince Da Karin Kudin Fansho Ga ‘Yan Fansho
Gwamnan Jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar, ya amince da fara aiwatar da sabon tsarin biyan fanshon da aka sabunta gwargwadon amincewa na naira 12,000 mafi karanci a wata.
Shugaban Ma’aikata na jihar, Alhaji Hussaini Ali Kila ne ya!-->!-->!-->…
Za A Daure Duk Wanda Aka Kama Yana Sayan Kuri’u A Lokacin Zabe – INEC
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ta ce, Dokar Zabe ta Shekarar 2022 ta bayar da damar cin tarar kudi naira dubu dari biyar (₦500,000) ko daurin shekara daya a gidan yari ko kuma gaba daya, ga duk wanda aka kama da laifin sayan!-->…
Muhammad Abacha Ne Dan Takarar Gwamnan Kano A PDP – Kotu
Babbar Kotun Tarayya a jihar Kano ta yanke hukuncin cewa Muhammad Abacha ne ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin jam'iyyar PDP.
BBC Hausa ta rawaito cewa, Alkali A. M Liman ne ya yanke hukuncin a yau Alhamis ta manhajar Zoom kasancewar!-->!-->!-->…
CBN Ya Janye Batun Cire Naira 20,000 Kacal A Rana, Ya Kawo Sabon Tsari
Babban bankin Najeriya CBN, ya yi amai ya lashe kan matakinsa na ƙayyade yawan kuɗaɗen da za a dinga cirewa daga bankuna a ƙasar.
A wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba, CBN ya ce a yanzu ɗaiɗaikun mutane za su iya cire kudi har naira!-->!-->!-->…
Shaidun Ummita Sun Gama Gabatar Da Shaida A Shari’arta Da Dan China
A jihar Kano da ke arewacin Najeriya, masu gabatar da kara sun ce sun kammala gabatar da shaidunsu a ranar Laraba a shari'ar dan kasar Chinan nan wanda ake zargi da kashe wata matashiya mai suna Ummita.
Sai dai sun ce ba su shirya!-->!-->!-->…
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Gidan Wani Basarake A Kaduna
Wasu 'yan bindiga sun kai hari gidan sarkin Fadan Ayu, da ke karamar hukumar Sanga a jihar Kaduna, inda suka yi awon gaba da karamin dansa, Sahabi Halidu Ibrahim.
Sashin Hausa na BBC ya wallafa cewa, Sakataren Majalisar Sarkin, Jibril!-->!-->!-->…
Lokutan Gudanar Da Rijistar JAMB Da DE Na 2023
Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a, JAMB, ta sanar da ranakun fara rijistar jarabawar a shekarar 2023, inda ta ce za a yi rijistar a tsakanin Asabar, 14 ga watan Janairu zuwa Talata, 14 ga watan Fabarairu, 2023.
Hukumar!-->!-->!-->…
Zaɓen 2023: Ba Sai Masu Zaɓe Sun Tsaya Jiran Kayan Aiki Ba Wannan Karon – INEC
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa a Najeriya, ta yi alƙawari cewa a zaɓen 2023, kayan aiki ne za su jira masu zaɓe a rumfunan kaɗa ƙuri’a saɓanin yadda aka dinga samu a baya.
Shugaban INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu ne ya shaida hakan!-->!-->!-->…
Ana Zargin Jami’an Ƴan Sanda A Kano Da Ganawa Ɗan Jarida Uƙuba
Gidan rediyon Premier da ke jihar Kano a Najeriya ya yi Allah wadai da cin zarafin da wani jami’in ɗan sanda ya yiwa ma’aikacinta a lokacin da ya ke bakin aiki.
Ɗan jaridar mai suna Muhammad Bello Dabai ya fuskanci Mari da Duka da Zagi!-->!-->!-->…
Hisbah Na Neman ‘Yan Homo Masu Daura Aure A Kano, Ta Kama ‘Yan Biki 19
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama matasa 19 a wajen biki a tsakiyar birni bisa zargin halartar bikin auren jinsi.
TASKAR YANCI ta gano cewa, wadanda ake zargin, wadanda ke zama ‘yan shekaru 20 zuwa sama kadan, sun halarci wajen bikin!-->!-->!-->…
Kotu Ta Dakatar Da DSS Daga Kama Gwamnan Babban Banki
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta dakatar da bukatar Department of State Services (DSS) daga kama Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele kan zargin daukar nauyin ta’addanci da badakalar kudade.
Alkali J.T Tsoho, wanda ya!-->!-->!-->…
Ana Musayar Yawu Kan Tsige Shugaban Karamar Hukuma A Jigawa
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta ce majalisar kansilolin karamar hukumar Ringim ba su da hurumin tsige shugaban karamar hukumar.
Wannan na zuwa ne bayan da kansilolin suka sanar da tsige shugaban karamar hukumar bisa zarginsa da!-->!-->!-->…
‘Yan Siyasa Masu Siyan Katin Zabe Na Bata Lokacinsu Ne Kawai, In Ji INEC
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ta ce siyan katin zabe da ake zargin wasu a Arewacin Najeriya da yi aikin kawai ne da ba zai anfanar da su da komai ba.
Mai Magana da Yawun INEC, Festus Okoye ne ya bayyana hakan a tattaunawar!-->!-->!-->…
Kotu Ta Kama Babban Daraktan Yakin Neman Zaben Peter Obi Da Laifin Da EFCC Ke Zarginsa Da Shi
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta Abuja ta kama Babban Daraktan Yakin Neman Zaben Peter Obi, Doyin Okupe, saboda karya dokar Hukunta Masu Halatta Kudin Haramun.
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa, EFCC ce ta kama Okupe a!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: An Kashe Mutane 28 A Kudancin Kaduna
Rahotanni sun tabbatar da cewa, a jiya Lahadi da dadare, wasu ƴanta’adda sun kashe mutane sama da 28 a hare-hare mabanbanta da suka kaiwa al’ummomin Malagum 1 da Sokwong a yankin Kagoro da ke Karamar Hukumar Kaura da ke jihar!-->…
An Damƙe Wani Ma’aikaci Saboda Satar Kwalin Taliya 426
Ana zargin wani ma’aikaci dan shekara 35 mai suna Chris Iruonagbe da satar kwalayen taliya har guda 426 mallakin kamfanin da yake yiwa aiki.An kai Chris ne gaban Babban Alkalin Majistare, L.O. Owolabi da ke zama a kotun Majistare ta Ogba a!-->…
Kyaututtukan Kudade Da Kasashe Zasu Samu A Gasar World Cup Ta 2022
Kyaututtukan kudaden da kasashen da suka samu shiga gasar Kwallon Kafa ta Duniya ta 2022 wadda ake kammalawa yau a kasar Qatar sun kai dalar Amurka miliyan 440.Gasar ta 2022 ta kasance tsakanin kasashe 32 daga sassan duniya gaba!-->…
Tsohon Shugaban Jami’ar ABU Ya Rasu
Tsohon Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya (ABU) kuma Shugaban Jami’ar Jihar Gombe na farko, Farfesa Abdullahi Mahdi, ya rasu yana da shekaru 77 a daren ranar Juma’a.
Gwamnan Muhammad Inuwa Yahaya na Jihar Gombe, ya aike da sakon!-->!-->!-->…