Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lead Story
Manufar Mustapha Sule Lamido Ga Fannin Noma (2)
Wannan bayanai ne game da manufar ɗan takarar gwamnan Jihar Jigawa a jam’iyyar PDP, Mustapha Sule Lamido a ɓangaren bunƙasa harkar noma, kuma ita ce manufa ta 8 cikin jerin manufofin ɗan takarar.
Manufata ga Jihar Jigawa (VIII)
!-->!-->!-->!-->!-->…
Tinubu Zai Dena Biyan Tallafin Mai Zai Kuma Magance Matsalar ‘Yan Ta’adda A Cikin Watanni 6
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya ce, za a cire tallafin mai a lokacin da yake bayyana kudirin gwamnatinsa na habbaka tattalin arziki idan har ya lashe zaben shugaban kasa a shekarar 2023.
Tinubu!-->!-->!-->…
Orji Kalu Ya Zama Sanata Mafi Yin Aiyukan Raya Kasa Ga ‘Yan Mazabarsa A 2022
Bulaliyar Majalissar Dattawa, Sanata Orji Uzor Kalu ya zo na daya a Gasar Sanata Mafi Aiyukan Raya Kasa da Iya Jagoranci ta shekarar 2022.
A wani zabe da aka gudanar a duk fadin Najeriya ta yanar gizo wanda Kamfanin Dillancin Labarai na!-->!-->!-->…
NCDC Ta Gargadi ‘Yan Najeriya Game Da Hadarin Bullar Cutar Ebola
Hukumar kula da cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta sabunta gargadi ga ‘yan Najeriya game da yiwuwar samun bullar cutar Ebola a sassan kasar dai dai lokacin da ake ganin tsanantar ta a Ebola.
Alkaluman da NCDC ta fitar ta ce zuwa!-->!-->!-->…
Elon Musk Zai Nada Kansa Shugaban Kamfanin Twitter
Elon Musk ya bayyana cewa shi ne zai zama sabon shugaban kamfanin sada zumunta na Twitter wanda ya saya kan zunzurutun kuɗi dala biliyan arba'in da huɗu.
Ɗaya daga cikin matakan farko da ya ɗauka bayan kammala cinikin kamfanin, shi ne!-->!-->!-->…
ZABEN 2023: Jihohin Kano, Kaduna, Rivers Sun Zo Na Gaba-Gaba A Rijistar Katin Zabe
Shugaban Hukumar Zabe mai Zaman Kanta, INEC, Farfesa Mahmood Yakubu a jiya Laraba ya sanar da cewa kundin rijistar masu zabe ya bunkasa zuwa masu rijista miliyan 93.5.
Bayanan farko na rijistar ya nuna cewa, Jihohin Lagos, Kano, Kaduna,!-->!-->!-->…
Yanda Za A Magance Matsalar Zagwanyewar Likitoci A Najeriya
Shugaban Kungiyar Likitoci ta Najeriya, NMA, na Jihar Oyo, Wale Lasisi ya yi kira ga gwamnati da ta baiwa likitoci kudade domin magance zagwanyewarsu.
Lasisi ya yi wannan kiran ne a Ibadan a jiya Talata, a lokacin bude Satin Litikitoci!-->!-->!-->…
Bayan Shekaru 7 A Kargar Mulki, Buhari Ya Cewa Ministocinsa Su Tsara Yanda Za A Magance Ambaliyar…
Bayan kwashe shekaru sama da bakwai a karagar mulki, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya baiwa ministocinsa aikin samar da “Cikakken Tsarin Aiwatarwa Domin Kare Matsalar Ambaliyar Ruwa a Najeriya.”
Mai magana da yawun Buhari, Garba Shehu!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Ware Naira Biliyan 13.8 Domin Biyan Fanshon Tsoffin Shugabanin Kasa Da Sauransu…
Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ta ware kudi Naira Biliyan 13,805,814,220 a kudirin kasafin kudin shekarar 2023 domin biyan fansho ga tsoffin shugabanin kasa, tsoffin mataimaka shugaban kasa, tsoffin!-->…
Manufar Mustapha Sule Lamido Ga Fannin Noma (1)
Wannan bayanai ne game da manufar ɗan takarar gwamnan Jihar Jigawa a jam'iyyar PDP, Mustapha Sule Lamido a ɓangaren bunƙasa harkar noma, kuma ita ce manufa ta 7 cikin jerin manufofin ɗan takarar.
Manufata Ga Jihar Jigawa (Vll)
Zan!-->!-->!-->!-->!-->…
A A Rano Ya Shiga Sana’ar Hayar Jiragen Sama, Zai Kaddamar Da Jiragensa Kwanannan
Sannanen ɗan kasuwar man nan, Auwalu Abdullahi Rano, wanda aka fi sani da A A Rano ya ƙara faɗaɗa kasuwancinsa da shiga harkar hayar jiragen sama.
An sanyawa kamfanin hayar suna Rano Air, kuma kawo yanzu yana da jirage biyar waɗanda!-->!-->!-->…
2023 : Wike Na Faɗa Da Yankin Arewa Ne – In Ji Wata Kungiyar Matasa
Shugaban ƙungiyar wayan dakan yan arewacin Najeriya (NAM) , Muhammad Inuwa, ya bayyana wannan kalaman cin mutuncin da gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike yake akan Atiku Abubakar da wani salone na cin mutuncin arewacin ƙasar nan.
Inuwa!-->!-->!-->…
Rashawa Na Kara Yawa A Aikin Gwamnati Saboda Son Kai Da Siyasa – Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce rashawa na bunkasa a aikin gwamnati saboda son kai da siyasa da kuma rashin gaskiya.
Buhari ya bayyana hakan ne yau Juma'a lokacin bikin mika lambobin yabo kan kwarewar aiki a fadarsa da ke Abuja.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Tsoron Mage (Ailurophobia)
Daga: Aliyu M. Ahmad
Mutumi da yake da wannan matsalar ‘ailurophobia’, shi ne, wanda da zarar ya ga kyanwa/mage, zai ‘tsorata’, bugun zuciyarsa zai ƙaru, wasu har da ihun tsoro, kuka, ko shiɗewa/rikicewa, wasu har ‘suma’ suke idan ta!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: Firaministar Birtaniya Ta Sauka Daga Muƙaminta
Firaministar Birtaniya Liz Truss ta sauka daga muƙaminta bayan kwana 45 da hawa kan mulki.
Ƴan majalissa na jam'iyyar Conservatives sun buƙace ta da ta ajiye mulki bayan da gwamnatinta ta ci karo da matsaloli.
Ajiye muƙamin nata ya!-->!-->!-->!-->!-->…
Zagwanyewar Ma’aikatan Lafiya A Najeriya: Likita Daya Yana Duba Majinyata 10,000 A Najeriya
Dadaddiyar matsalar zagwanyewar ma’aikata a bangaren kula da lafiyar ‘yan Najeriya ta kara kamari a kasar, inda a yanzu likita daya ke daidai da marassa lafiya 10,000, lamarin da ya saba da bukatar Hukumar Lafiya ta Duniya na likita daya!-->…
Zan Bai Wa Fannin Tattalin Arziki Muhimmanci – Dan Takarar Gwamnan Jigawa Na APC
Dan takarar gwamnan Jihar Jigawa na jam'iyyar APC, Umar Namadi, ya ce babban burinsa idan ya ci zaben shi ne ya bunkasa tattalin arzikin jihar.
Ya bayyana haka ne a hira ta musamman da BBC Hausa.
"Abin da ya ba ni kwarin gwiwa na!-->!-->!-->!-->!-->…
ICPC Ta Gano Cushen Naira Biliyan 400 Da Albashin Bogi Naira Biliyan 50 A Kasafin Kudi
Hukumar ICPC da ke kula da aiyukan cin hanci da rashawa da sauran laifuffukan da suka danganci haka, a jiya Alhamis ta ce kasafin kudin shekarun 2021 da 2022 sun fuskanci cushe ta hanyar maimaita aiyuka a ma’aikatu da ressa da suka kai!-->…
Zaben 2023: Peter Obi Ya Kere Tinubu Da Atiku A Kuri’ar Jin Ra’ayin Jama’a
Wata kuri’ar jin ra’ayin jama’a da Cibiyar Gudanar da Kuri’ar Jin Ra’ayin Jama’a ta Ngozi Okonjo Iweala ta gudanar, kuma Gidauniyar Atedo N. A. Peterside ta gabatar, ta nuna cewa, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, Peter!-->…
‘Yan Majalissar Wakilai Sun Yi Watsi Da Bukatar Kara Kudin JAMB
Kwamitin Kudi na Majalissar Wakilai a jiya, ya yi watsi da bukatar Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a, JAMB na kara kudin jarabawar.
Rijistaran Hukumar JAMB, Farfesa Ishaq Oloyede, wanda ya bayyana a gaban kwamitin a!-->!-->!-->…