Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lead Story
Abun Da Zan Yi Idan Na Ci Zaben Shugaban Kasa A 2023 – Peter Obi
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Obi ya bayyana cewa zai rage matsalar tsaro da talauci a Najeriya idan har ya ci zaben shugaban kasa a shekarar 2023.
Tshohon Gwamnan Jihar Anambra, ya bayyana cewa yana!-->!-->!-->…
JAMB Na Neman ‘Yancin Kai, Tana Son A Kara Kudin Jarabawa
Hukumar Shiryar Jarabawar Share Fagen Shiga Manyan Makarantu, JAMB, ta roke Kwamitin Kudi na Majalissar Wakilai da ya ba ta ‘yancin gudanar da kudade ta hanyar cireta daga Ma’aikatu da Sassa a kasafin kudin shekara na Gwamnatin Tarayya.
!-->!-->!-->…
Majalissar Dattawa Zata Soke Ma’aikatu 400 A 2023
Shugaban Kwamitin Kudi na Majalissar Dattawa, Sanata Olamilekan Adeola, a jiya Laraba ya bayyana cewa sama da ma’aikatu 400 ne daga cikin ma’aikatu 541 na Gwamnatin Tarayya za a soke a shekarar 2023.
Wannan aiki dai ya samo asali ne!-->!-->!-->…
Babbar Kotun Jigawa Ta Yanke Hukuncin Daurin Rai Da Rai Da Wasu Fyade Su 4
Babbar Kotun Jihar Jigawa mai Lamba 6 da ke zamanta a Birnin Kudu, karkashin Alkali Musa Ubale, a yau Laraba, ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga mutane hudu, Umar Danladi, Abdussalam Sale, Auwalu Yunusa da kuma Mu’azu Abdurrahman a kan!-->…
Matsalar Tsaro: Gwamnoni Da Sarakunan Arewa Na Goyon Bayan ‘Yansandan Jihohi
Gwamnoni 19 na Arewacin Najeriya da sarakunan gargajiya na yankin sun bukaci da a yiwa Kundin Tsarin Mulkin Najeriya na 1999 kwaskwarima domin bayar da damar samar da ‘yansandan jihohi.
Manyan na Arewa sun bayyana cewa, wannan ita ce!-->!-->!-->…
Na Yi Matukar Kokari, In Ji Buhari
Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari, a jiya Talata ya bayyana cewa, gwamnatinsa ta yi matukar kokari, la’akari da karancin abubuwan da ta samu.
Shugaban ya yi jawabi ne a wajen zaman tattaunawa na masu ruwa da tsaki a Fadar Gwamnatin Jihar!-->!-->!-->…
Zaben 2023: Yanda Zan Magance Matsalar Tsaro Da Lagartaccen Tattalin Arzikin Najeriya – Atiku
Dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar ya ce, gwamnatinsa zata magance matsalolin tsaron Najeriya ta hanyar daukar matakai masu tsauri idan har aka zabe shi a babban zabe mai zuwa.
Ana da!-->!-->!-->…
Mutum Biyar Sun Ji Raunuka, Gine-Gine 22 Sun Lalace Sanadiyyar Fashewar Gas A Jigawa – NSCDC
Rundunar Jami'an Tsaro ta Civil Defence a Jihar Jigawa, ta yi karin haske kan fashewar gas da ya faru jiya a Karamar Hukumar Babura da ke jihar, inda ta ce mutane biyar ne suka sami raunuka a dalilin fashewar.
Mai Magana da Yawun!-->!-->!-->…
Zaben 2023: INEC Ta Soke Sabbin Katin Zabe Na Mutane Miliyan 1 Da Dubu 100
Hukumar Zabe mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta soke sunayen mutane miliyan 1 da dubu 100 wadanda suka yi sabuwar rijistar zabe gabanin babban zaben 2023.
Kwamishinan Hukumar INEC na Kasa kuma Shugaban Kwamitin Yada Labarai da Wayar da!-->!-->!-->…
Ba Don Addini Ake Yin Takarar Musulmi Da Musulmi Ba, Don Kuri’a Ne – Gumi
Malamin Addinin Musulunci mazaunin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi ya ce, Takarar Musulmi da Musulmi da Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ba dole ba ne, saboda hakan ba shi da wata alaka da addini.
Ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su yi!-->!-->!-->…
Hatsarin Kwale-Kwale A Jigawa Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutum 2 Yayin Da Mutum 6 Suka Bace
Mutane biyu da suka hada da Bara’atu Garba da Mahmud Surajo sun rasa ransu a ranar Lahadin da ta gabata lokacin da kwale-kwale mai dauke da fasinjoji 13 ya juye a Karamar Hukumar Ringim da ke Jihar Jigawa.
A lokacin hatsarin dai,!-->!-->!-->…
Ku Manta Da Peter Obi, Tinubu Ba Zai Janye Daga Takara Ba Saboda Rashin Lafiya – Keyamo
Kwamitin Yakin Neman Zaben Shugaba na Jam’iyyar APC ya ce, dan takarar jam’iyyar, Bola Ahmed Tinubu ba zai janye daga shiga zaben shekarar 2023 ba saboda matsalar rashin lafiya kamar yanda magoya bayan dan takarar jam’iyyar LP, Peter Obi!-->…
Zaben 2023: Yanzu Ba Juyinka Ba Ne, Peter Obi Ga Tinubu
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Obi ya ce, zaben shugaban kasa da za a gudanar a shekarar 2023, ba za a yi shi ta hanyar duban kabila ko addinin ‘yan takara ba, saboda haka ba juyin wani ne daga cikin ‘yan!-->…
Salatin Manzon Allah ﷺ A Social Media
Daga: Aliyu M. Ahmad
Ina kyautata wa masu yin salati ga Annabi ﷺ a 'media' zato, na nuna soyayya ce gare Shi ﷺ. Nuna Soyayya ga Annabi ﷺ ko tunasarwa kan yi masa salati, ibada ce.
Duk wanda ya yi wa Manzon Allah ﷺ salati sanadiyyar!-->!-->!-->!-->!-->…
Saura Kwana 20 A Fara Kamfe, APC Da Tinubu Har Yanzu Basu Bayyana Manufofinsu Ba
Jamíyya mai mulki, All Prgressives Congress, APC, da mai yi mata takarar shugabancin kasa, Bola Ahmed Tinubu, har kawo yanzu ba su bayyana manufofinsu (manifesto) ba, kwanaki 20 kafin ranar fara yakin neman zabe a hukumance ga dukkan!-->…
DA DUMI-DUMI: Sarauniyar Ingila, Elizabeth Ta Mutu
Sarauniya Ingila Elizabeth ta mutu a yau Alhamis bayan fama da jinya.
Ta rasu ne a Balmoral inda za a mayar da ita London gobe domin yi mata jana'iza.
An haifi Sarauniya Elizabeth ne a ranar 21 ga Afirilu, 1926 a Bruton Street da ke!-->!-->!-->!-->!-->…
Yajin Aikin ASUU: Gwamnatin Tarayya Ta Sanar Da Karin Albashi Na Kaso 23.5% Ga Malamai
Ministan Ilimi, Adamu Adamu, a ranar Talatar da ta gabata, ya sanar da cewa, gwamnati zata iya biyan karin albashin malaman manyan makarantu ne da kaso 23.5 cikin 100, yayin da su kuma farfesoshi zasu iya samun karin kaso 35 cikin 100.
!-->!-->!-->…
Yajin Aikin ASUU: ‘Yan Najeriya Basu Da Dalilin Ganin Laifin Gwamnati – Ministan Ilimi
Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu ya bayyana cewa, ‘yan Najeriya ba su da kwakkwaran dalilin ganin laifin Gwamnatin Tarayya kan yanda take tafiyar da lamarin yajin aikin Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU).
Ministan ya bayyana hakan ne a!-->!-->!-->…
Manufofin Mustapha Sule Lamido Ga Jihar Jigawa
A ranar 26 ga Yuni na wannan shekarar ne, Dan Takarar Gwamnan Jihar Jigawa a Jam'iyyar PDP, Mustapha Sule Lamido ya fara gabatarwa da 'yan jihar da ma sauran al'umma irin manufofin da yake da su idan har ya samu nasarar zama gwamnan Jihar!-->…
INEC Ta Fara Diban Ma’aikatan Zaben 2023
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, a yau Laraba, ta sanar da fara diban ma’aikatan zabe domin tunkarar babban zaben shekarar 2023.
Dalilin hakan, INEC din ta ce, ta bude shafin yanar gizo na diban ma’aikatan, inda tai kira ga!-->!-->!-->…