Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lead Story
Yan Takarar Gwamna Na PDP 17 Sun Ziyarci Wike Har Gidansa
Akalla ‘yan takarar neman zama gwamna a jihohi 17 daga Jam’iyyar PDP ne suka gana da Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike a sirrance a daren ranar Talata.
An rawaito ‘yan takarar sun isa Birnin Port Harcourt wajen karfe 8 na dare, sannan!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Na Kashe Naira Biliyan 18.397 Kullum A Kan Tallafin Mai – Minista
Kwamitin Wucin Gadi na Majalissar Wakilai Domin Bincikar Tallafin Mai na Tsakanin shekarar 2013 zuwa 2022, a jiya Alhamis ya titsiye Ministar Kudi, Kasafi da Tsare-tsaren Kasa, Zainab Ahmed kan biyan kudin tallafin mai da gwamnatin tarayya!-->…
Yanbindiga Da Yan IPOB Barazana Ne Ga Zaben 2023 – Dambazau
Tsohon Shugaban Sojojin Najeriya kuma tsohon Ministan Cikin Gida, Janaral Abdulrahman Dambazau ya ce, aiyukan yanta'adda da na haramtacciyar kungiyar masu neman kafa kasar Biafra suna zama barazana ga babban zaben shekarar 2023.
!-->!-->!-->…
Ba Zan Taɓa Shiga PDP Ba, Inji El-Rufa’i
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya mayar da martani kan maganar yiwuwar komawarsa jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP.
El-Rufa'i dai na mayar da martani ne kan iƙirarin da mai magana da yawun kwamitin yaƙin neman zaɓen ɗan!-->!-->!-->…
WAEC Ta Saki Sakamakon Jarabawar 2022
Hukumar Shirya Jarabawa ta Afirka ta Yamma, WAEC, ta saki sakamakon jarabawar kammala babbar sikandire ta shekarar 2022.
Da yake jawabi a yau Litinin a ofishin WAEC na Yaba, Shugaban Ofishin Hukumar na Najeriya, Mr. Patrick Areghan ya!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: An Saki Dariye, Nyame Da Wasu Daga Gidan Yari
Tsohon Gwamnan Jihar Plateau, Sanata Joshua Dariye, da tsohon Gwamnan Jihar Taraba, Jolly Nyame da wadansu mutane biyu sun shaki iskar ‘yanci a yau bayan an sakesu daga gidan yari.
A ranar 14 ga watan Afrilu na wannan shekarar ne,!-->!-->!-->…
An Kashe Sojoji 750 A Najeriya Cikin Ƙasa Da Shekara 2
Kusan Sojoji 750 ne suka rasa rayukansu a tsakanin watanni ukun ƙarshen shekarar 2020 zuwa watan Yuli na shekarar nan ta 2022.
Jaridar PUNCH ta rawaito a watan Afrilu cewa, sojojin da ba su gaza 714 aka kashe kawo wannan lokacin.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Ku Tona Asirin Waɗanda Suka Kashe Ƴan Nijar 6 – Buhari Ga Al’ummar Kudu Maso Gabas
Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari a jiya Asabar ya yi allawadai da harin da aka kaiwa waɗanda ba ƴan ƙasa ba da kuma jami'an tsaro a yankin Kudu maso Gabas, inda yai kira ga ƴan ƙasa da su tona asirin waɗanda suka kai harin domin su fuskanci!-->…
Darajar Jimilar Cinikayyar Duniya Ta Kai Dala Tiriliyan 7.7 A Watanni Ukun Farkon 2022
A ranar Alhamis da ta gabata ne, taron karawa juna sani na cinikayya da samar da ci gaba na Majalisar Dinkin Duniya, ya fitar da rahoton dake cewa, darajar jimillar cinikayyar duniya ta kai dalar Amurka tiriliyan 7.7 a watanni ukun farkon!-->…
Jerin Sunayen Ƴan Boko Haram 69 Da Suka Tsere Daga Gidan Yarin Kuje
Hukumar Kula da Gidajen Yari ta Najeriya, a yau Juma'a ta saki sunaye da hotunan fursunonin da ake zargi da ta'addanci wadanda suka tsere daga gidan yarin Kuje da ke Abuja.
TASKAR YANCI ta rawaito cewa, fursunonin sun tsere ne a ranar!-->!-->!-->…
An Kira Taron Ministocin Harkokin Waje Na Kasashen G20
Yau Jumma’a, aka bude taron ministocin harkokin wajen kasashen G20 a tsibirin Bali na kasar Indonesiya. Taken taron shi ne "Hada kai don gina duniya mai zaman lafiya, kwanciyar hankali da wadata".
Tun daga ranar 7 ga wata, ministocin!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Bayar Da Hutun Bikin Babbar Sallah Na Kwanaki 2
Domin aiwatar da bukukuwan Babbar Sallar bana, Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Litinin 11 da Talata 12 ga watan Yuli, 2022 a matsayin ranakun hutu.
Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola ne ya sanar da hakan a wata sanarwa da!-->!-->!-->…
Muhimmin Abubuwa 9 Da Ya Kamata A Sani Game Da Harin Gidan Yarin Kuje
A daren Talata ne aka sami wani mummunan hari kan gidan yarin Kuje da ke Abuja.
Harin wanda akai amfani da abubuwan fashewa da bindigu, ya bar mazaunan yankin cikin fargaba da tsoro.
A sanyin safiyar ranar Laraba, ba a sami tabbacin!-->!-->!-->!-->!-->…
Ƴan Boko Haram 64 Ne Suka Tsere Daga Kuje Bayan Kai Hari
Dukkanin waɗanda ake zargin kwamandojin ƙungiyar Boko Haram ne su su 64 sun tsere a yayin harin da aka kai gidan yarin Kuje da ke Abuja a daren ranar Talata.
Rahotanni sun fursunoni huɗu ne tare da wani jami'in tsaro na hukumar NSCDC!-->!-->!-->…
‘Yan Ta’addar Kungiyar Boko Haram Ne Suka Kai Harin Gidan Yarin Kuje – Belgore
Babban Sakataren Ma’aikatar Lura da Harkokin Cikin Gida, Dr. Shuaibu Belgore ya ce ‘yan kungiyar ta’addancin nan ta Boko Haram ne suka kai harin da ya jawo balle gidan yarin Kuje.
Belgore ya bayyana cewa ‘yan kungiyar ta Boko Haram sun!-->!-->!-->…
Mutum Daya Ya Mutu, Uku Sun Ji Rauni A Harin Gidan Yarin Kuje
Akalla mutum daya ne ya mutu, yayin da mutane uku suka ji raunuka a harin da aka kai Gidan Gyaran Hali na Kuje da ke babban birnin tarayya, Abuja.
A jiya Talata ne da yamma, aka ji karar tashin abubuwan fashewa da bindigu a gidan yarin,!-->!-->!-->…
Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Wa Jerin Gwanon Motocin Shugaba Buhari
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana harbin da aka akaiwa jerin gwanon motocin Shugaban Ƙasa a kusa Dutsinma ta Jihar Katsina a matsayin abun takaici.
Jerin gwanon motocin dai na dauke da ƴan gaba ne na Shugaba Buhari da suka haɗa da jami'an!-->!-->!-->…
Cikin Watanni 3 An Rufe Masana’antu 100 A Kano Saboda Matsalar Katsewar Wutar Lantarki
Kusan masana'antu 100 ne aka rufe a Kano saboda katsewar wutar lantarki a cikin watanni uku.
Kano dai ita ce cibiyar kasuwanci ta yankin arewacin Najeriya tun kafin 'yancin kai har kawo yanzu.
A wata tattaunawa da Shugaban Kungiyar!-->!-->!-->!-->!-->…
INEC Ta Koka Kan Karancin Yin Rijistar Katin Zabe A Katsina
Hukumar Zabe mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, reshen Jihar Katsina ta nuna damuwarta kan karancin fitowar 'yan jihar domin yin rijistar katin zabe a sabbin akwatina 1,750 da aka samar a jihar.
Kwamishinan Hukumar INEC na Jihar Katsina,!-->!-->!-->…
Mutane Biyar Sun Mutu Yayin Da Girgizar Kasa Ta Mamaye Kudancin Iran
A kalla mutane 5 ne suka mutu, mutane 19 kuma suka ji rauni lokacin da wata kakkarfar girgizar kasa ta girgiza kudancin kasar Iran a safiyar yau Asabar.
Girgizar kasar mai karfin 6.0 ta shafi waje mai fadin kilomita 100 (mil 60) na Kudu!-->!-->!-->…