Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lead Story
Ana Tunanin Matsalar Mantuwa Ce Ta Sa Alkali Tanko Ajjiye Aiki
A jiya ne dai Alkalin Alkalai Tanko Muhammad ya ajjiye mukaminsa kusan shekara daya da rabi kafin karewar wa’adinsa saboda matsalar rashin lafiya.
Wa’adin Alkali Tanko dai zai kare ne a ranar 31 ga watan Disamba na shekarar 2024,!-->!-->!-->…
PDP Ta Baiwa Obasanjo Awanni 48 Ya Faiyyace Abin Da Yake Nufi Da Nadamar Zabar Atiku A 1999
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP ta nemi tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo da ya faiyyace bayaninsa na kwanannan inda ya bayyana nadamar zabar Atiku Abubakar a matsayin mataimakinsa a shekarar 1999.
Obasanjon dai a lokacin!-->!-->!-->…
Kotun Koli Ta Kori Karar Da Shugaba Buhari Ya Shigar Kan Dokar Zabe
Kotun Koli ta yi watsi da karar da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami wadda suka shigar suna bukatar fassarar Sashi na 84(12) na Dokar Zabe ta 2022.
Alkalan kotun su bakwai karkashin!-->!-->!-->…
JAMB Zata Yanke Makin Shiga Makarantu A Watan July Mai Kamawa
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu, JAMB ta shirya gudanar da zaman tattaunawa na shekarar 2022 kan tsare-tsarenta game da shekarar karatu ta 2022/2023 a ranar 21 ga watan Yuli mai kamawa.
Mai magana da yawun hukumar,!-->!-->!-->…
Nigerian Air Force School Of Medical Sciences And Aviation Medicine Ta Fara Siyar Da Form Ga Sabbin…
Makarantar Nigerian Air Force school of Medical Sciences and Aviation Medicine sun fidda sanarwa sayar da form.
wannan makaranta tana cikin Jihar Kaduna kuma an kirkirota a shekarar 2019.
Ga dukkan masu son shiga wannan makaranta a!-->!-->!-->!-->!-->…
Zanyi Aiki Tukuru Tare Da Masu Sarautun Gargajiya Wajen Ciyar Da Jihar Jigawa Gaba – Mustapha Lamido
Mai Martaba Sarkin Kazaure Alhaji Dr Najib Hussaini Adamu, ya karbi Bakuncin Dan Takarar Gwamnan Jihar Jigawa a karkashin tutar Jam’iyar PDP Alhaji Mustapha Sule Lamido, wanda ake kira Santuraki a fadarsa.
Ziyarar tamkar wasu hanyoyin!-->!-->!-->…
Manhajar IPPIS Ta Kawar Da Ma’aikatan Bogi 70,000 A Najeriya
Tsarin Gwamnatin Tarayya na biyan albashi na IPPIS daga lokacin da aka fara amfani da shi kawo yanzu, ya bankado ma’aikatan bogi kimanin 70,000 da ke cikin aikin gwamnati in ji Babban Daraktan Ma’aikatar Kula da Daidaita Aikin Gwamnati, Dr!-->…
Shugaba Buhari Ya Nada Sababbin Ministoci
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nada sababbin ministoci domin maye gurbin wadanda suka sauka da wadanda ya sauke daga kan mukamansu.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya Sanata Ahmed Lawan ne ya karanto sunayen sababbin ministocin!-->!-->!-->…
Kotun Ƙoli Ta Bayar Da Damar Sanya Hijabi A Makarantun Jihar Lagos
Kotun Ƙoli ta tabbatar da ƴancin ɗalibai Musulmai mata a jihar Lagos na sanya hijabi a makarantu ba tare da tsangwama ko cin mutumci ba.
A hukuncin da mafiya rinjaye na alƙalan kotun ƙolin suka yi a yau Juma'a a Abuja, sun amince da!-->!-->!-->…
Tinubu Ya Zaɓi Wani Ɗan Katsina A Matsayin Ɗan Takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa A APC
Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa na Jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya zaɓi Alhaji Kabir Ibrahim Masari a matsayin wanda da zai mara masa baya a takarar Shugaban Ƙasa da yake yi.
Jaridar DAILY TRUST ta gano cewa, Tinubu ya zaɓi hakan ne!-->!-->!-->…
Abubuwan Da Suka Kamata Ku Sani Kan Mutumin Da Aka Zaba Domin Yi Wa Atiku Mataimakin Shugaban Kasa
Dan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar PDP Atiku Abubakar ya sanar cewa ya zabi gwamnan Jihar Delta Ifeanyi Okowa a matsayin mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023.
Jam'iyyar PDP ta sanar da hakan ne a ranar Alhamis bayan!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: Atiku Ya Zabi Okowa A Matsayin Mataimaki
Dan takarar Shugaban Kasa na Jam’yyar Peoples Democratic Party, Atiku Abubakar, ya zabi Gwamnan Jihar Delta, Ifeanyi Okowa, a matsayin wanda zai mara masa baya a matsayin dan takarar Mataimakin Shugaban Kasa.
Da yake jawabi ga Kwamitin!-->!-->!-->…
Malaman Manyan Makarantu A Najeriya Sun Debe Kwanakin Shekaru 2 Suna Yajin Aiki A Shekaru 7 Na…
Malaman Jami’o’i, malaman polytechnics da na kwalejojin ilimi sun kwashe kimanin kwanaki 719 suna yajin aiki tun bayan fara shugabancin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a watan Mayu na shekarar 2015.
Bincike kan yanayin aiki a manyan!-->!-->!-->…
ASUU Ta Ce, Tana Jiran Jin Ta Bakin Gwamnatin Tarayya Kafin Ta Janye Yajin Aiki
Kungiyar Malaman Jami'a, ASUU wadda ke cikin yajin aiki ta ce, tana jiran jin ta bakin Gwamnatin Tarayya kan bukatunta.
Kwamitin sasanto da sake duba yarjejeniyar ASUU da Gwamnatin Tarayya ƙarƙashin jagorancin Farfesa Nimi Briggs ya!-->!-->!-->…
Kwamitin Tantance Ɗan Takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa Na PDP Ya Amince Da Wike
Wani kwamitin wucin gadi da jam'iyyar PDP ta kafa domin tantance wanda zai mara Atiku Abubakar baya a matsayin ɗan takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa, ya amince da Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike a matsayin wanda zai yi takarar.
!-->!-->!-->…
Zamu Magance Matsalar Tsaro, Mu Gyara Tattalin Arziki – Kwankwaso
Ɗan takarar Shugaban Ƙasa na jam'iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce, gwamnatinsa zata magance matsalar tsaro sannan ta farfaɗo da tattalin arziki idan har aka zaɓe shi a matsayin Shugaban Ƙasa a shekarar 2023.
Kwankwaso ya baiyana!-->!-->!-->…
Ƴan Najeriya Zasu Kawar Da APC A 2023 Saboda Lalata Ƙasa Da Ta Yi – Atiku
Ɗan takarar Shugaban Ƙasa ƙarƙashin tutar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce, saboda lalacewar dukkanin bangarorin cigaban tattalin arzikin Najeriya ƙarƙashin jagorancin jam'iyyar APC, ƴan Najeriya zasu sakawa jam'iyyar mai mulki da abin!-->…
Tinubu Na Duba Kirista Ɗan Arewa Maso Gabas A Matsayin Ɗan Takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa
Akwai yiyuwar cewa, ɗan takarar Shugaban Ƙasa na Jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu zai baiyana wanda zai mara masa baya a matsayin ɗan takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa a ranar Laraba mai zuwa.
Ana sa ran Tinubu zai kammala tuntubar!-->!-->!-->…
Shugaban INEC Ya Ce, Ba Za A Iya Yin Maguɗi Ba A Zaɓen 2023
Biyo bayan raɗe-raɗin da ake yi na cewar, masu kutse a intanet zasu yi maguɗin babban zaɓen shekarar 2023, Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, a jiya Asabar ya ce, hukumar zata yi duk mai yiwuwa!-->…
INEC Na Duba Yiwuwar Ƙara Wa’adin Rijistar Katin Zaɓe
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta ce, hukumar na duba yiwuwar ƙara wa'adin aiki rijistar katin zaɓe da ake gudanarwa.
Shugaban Hukumar INEC, Farfesa Mahmud Yakubu ya fada a shafin Twitter na hukumar cewa, hukumar ta ji!-->!-->!-->…