Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lead Story
Gwamnoni, Atiku, Kwankwaso Da Sauransu, Sun Jinjinawa Tinubu
Sanannun ƴan Najeriya da suka haɗa da ɗan takarar Shugaban Ƙasa ƙarƙashin tutar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar sun taya Asiwaju Bola Tinubu murnar samun tikitin yi wa jam'iyyar APC takara.
Haka kuma, gungun mutane kamar Zauren Jam'iyyun!-->!-->!-->…
Tinubu Ya Lashe Zaɓen Fitar Da Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa Na Jam’iyyar APC
Tun lokacin da ake fitar da ƙuri'un da kowa ya samu kafin a fara ƙirge aka fahimci cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi wa sauran gagarumin rata.
Ga yanda kowa daga cikin masu neman takara 14 ya samu yayin da aka kammala ƙirga ƙuri'u.
!-->!-->!-->!-->…
Dalaget Na APC Daga Jigawa Ya Mutu A Abuja
Ɗaya daga cikin dalagets da suke wakiltar Jihar Jigawa a wajen babban taron zaɓen fidda gwani na Shugaban Ƙasa na jam'iyyar APC wanda ake gudanarwa a Abuja ya mutu.
Dalaget ɗin mai suna Alhaji Isa Baba Buji, ya mutu ne a jiya Talata.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Shugaban Masu Rinjaye Na Majalissar Dattawa Ya Fice Daga APC Ya Koma PDP
Shugaban Masu Rinjaye na Majalissar Dattawa, Yahaya Abdullahi, ya fi ce daga jam'iyyar All progressives Congress, APC, inda ya sanar da komawa jam'iyyar Peoples Democratic Party a Jihar Kebbi.
Gwamnatin Jigawa Ta Gargadi Mutane Kan Shafin Daukar Ma’aikata Na Ƙarya
Gwamnatin Jihar Jigawa ta gargadi ƴan jihar kan shafin daukar ma'aikata ta yanar gizo wanda yake ta zagayawa a matsayin na bogi.
Jami'in Hulɗa da Jama'a na Ofishin Shugaban Ma'aikata na Jiha, Ismaila Ibrahim ne ya sanar da haka a Dutse!-->!-->!-->…
Gwamnonin APC Sun Mika Sunayen Masu Neman Takarar Shugaban Kasa 5 Ga Buhari
Gwamnonin jamíyyar APC sun mika sunayen masu neman takarar Shugaban Kasa guda 5 cikin 23 domin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya zabi daya daga ciki a matsayin dan takara na maslaha.
Wata majiya mai karfi ta sanar da jaridar DAILY TRUST!-->!-->!-->…
Ahmad Lawan Shine Zabin Dukkanin Shugabannin APC – Kalu
Bulaliyar Majalissar Dattawa, Orji Uzor Kalu ya ce, samuwar Ahmad Lawan a matsayin dan takarar Shugaban Kasa na maslaha zabin mafiya mambobin Kwamitin Shugabancin Jam’iyya na Kasa, NWC, ne, domin kuwa Abdullahi Adamu ba shi da karfin shi!-->…
YANZU-YANZU: Ahmad Lawan Ra’ayin Shugaban Jam’iyya Ne Ba Ra’ayin Shugabannin Jam’iyya Ba – Sakataren…
Shugabannin Jam’iyyar APC na Kasa sun goyi bayan matsayar gwamnonin jam’iyyar na yankin Arewa kan batun mika takarar Shugaban Kasa a jam’iyyar zuwa yankin Kudu.
Gwamononin Arewan dai sun matsa kan batun mika takarar Shugaban Kasar zuwa!-->!-->!-->…
APC Ta Sanar Da Sunan Sanata Ahmad Lawan A Matsayin Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa Na Maslaha
Shugaban Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Sanata Abdullahi Adamu, ya sanar da sunan Shugaban Majalissar Dattawa, Sanata Ahmad Lawan, a matsayin ɗan takarar Shugaban Ƙasa na maslaha na jam'iyyar.
Abdullahi Adamu ya yi wannan!-->!-->!-->…
Aikata Fyaɗe Ya Ragu A Kano, Yayin Da Cin Zarafin Mata Ya Ƙaru
Rahoton watan Mayu kan cin zarafin mata na Cibiyar CITAD ya nuna cewa, ba a samu aikata fyaɗe ko guda ɗaya ba a watan, sai dai kuma an samu ƙaruwar cin zarafin mata da kaso 150% a jihar.
Jami'in kula da sashin Cin Zarafin Mata na CITAD,!-->!-->!-->…
An Kashe Mutane Da Dama A Harin Da Aka Kai Coci A Ondo
Sama da mutane 40 ne aka kashe a harin da aka kai kan Cocin St Francis Catholic, da ke Titin Owa-luwa, a garin Owo na Ƙaramar Hukumar Owo ta Jihar Ondo.
An gano cewar, al'amarin ya faru a cocin ne, wadda ke ƙasa da mita 200 zuwa Fadar!-->!-->!-->…
Gwamnonin Arewa 10 Na APC Da Suka Ce Jam’iyyar Ta Bayar Da Takarar Shugaban Ƙasa A Kudu
Gwamnonin Arewa guda 10 ne suka amince da cewa, jam'iyyar APC mai mulki ta miƙa takarar Shugaban Ƙasa ga yankin Kudancin Najeriya, sannan suka bukaci duk masu neman takara daga Arewa su janye.
Gwamnonin sun ɗau wannan matakin ne a wani!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: Buhari Ya Goyi Bayan APC Ta Fitar Da Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa Daga Kudu
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya goyi bayan miƙa mulkin Najeriya ga yankin a shekarar 2023.
Ya baiyana hakan ne a daren nan lokacin da yake cin abinci dare da masu neman jam'iyyar APC ta tsayar da su takarar Shugaban Ƙasa.
An yi!-->!-->!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: Gwamnonin APC Na Arewa Sun Goyi Bayan A Miƙa Takara Zuwa Kudu
Gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress, APC, na yankin Arewa sun goyi bayan jam'iyyar ta miƙa takarar Shugaban Ƙasa zuwa yankin Kudu.
Sun yanke wannan hukunci ne a daren yau Asabar, a wani zama da suka yi a Abuja.
Gwamnonin!-->!-->!-->!-->!-->…
EFFC Ta Ce Ta Yi Manyan Kamu A Lagos, Abuja Da Sauran Gurare
Hukumar Hana Cin Hanci da Rashawa da Yiwa Tattalin Arziki Ta’annati, EFCC, ta ce ta yi manyan kamuta ne kan kudade a shekarar 2021 daga Ofishin Shiyyarta na Lagos, sai kuma na Abuja inda babban ofishinta ya ke; daga nan kuma sai Ofishin!-->…
ZABEN 2023: Yan Adawata Na Son Buhari Ya Kalubalanci Takarata – Tinubu
Jagoran Jam’iyyar APC na Kasa, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, ya yi zargin cewa, wasu daga cikin masu adawa da shi na son Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kalubalance shi a lokacin zaben fitar da gwani.
Tinubu ya fadi hakan ne lokacin da!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: INEC Ta Saki Dokoki Da Ƙa’idojin Yanda Za A Gudanar Da Zaɓen 2023
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta saki ƙa'idojin yanda babban zaɓen shekarar 2023 zai gudana.
Shugaban Hukumar INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce, da gabatar da dokoki da ƙa'idojin, hukumar ta kammala duk wasu!-->!-->!-->…
Masu Neman Takara 10 Ne, Kwamitin Tantancewa Na APC Ya Ce Ba Su Cancanta Ba
Kwamitin Tantance Masu Neman Takarar Shugaban Ƙasa a ƙarƙashin jam'iyyar APC ya cire sunayen mutane 10 daga cikin mutane 23 da ya tantance domin yi wa jam'iyyar APC takarar Shugaban Ƙasa.
Shugaban Kwamitin Tantancewar, John!-->!-->!-->…
Muna Iya Bakin Ƙoƙarinmu Wajen Ganin INEC Ta Yi Zaɓe Mai Inganci – Buhari
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa na yin iya bakin ƙoƙarinta ba tare da gajiyawa ba, wajen ganin an tabbatar Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta samu zarafin gudanar da ingantacce kuma sahihin zaɓe tare da miƙa!-->…
Gwamna Akeredolu Ya Faɗi Abun Da APC Zata Yi Ta Ci Shugaban Ƙasa A 2023
Gwamnan Jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, SAN, ya gargadi jama'iyyar All Progressives Congress, APC, kan miƙa kujerar takarar Shugaban Ƙasa zuwa yankin Arewa.
A wani rubutu da yai a shafin Facebook a yau Alhamis, Akeredolu, wanda shine!-->!-->!-->…